• English
  • Business News
Sunday, November 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasar Sin Ta Ba Da Amsarta Kan Yadda Ake Raya Duniya

by CMG Hausa and Sulaiman
3 years ago
Kasar Sin

Yau da yamma aka rufe taron kolin kungiyar G20 karo na 17 a tsibirin Bali na kasar Indonesia.

A yayin taron, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi muhimmin jawabi, inda ya bayar da muhimmanci kan batun ci gaba. Ya nuna cewa, wajibi ne kasashe mambobin kungiyar G20 su kara azama kan raya duniya mai juriya da kowa zai mora da cin gajiya.

  • 2023: Addu’ar Tinubu Ga PDP Ya Nuna Alamun Nasara A Gare Mu – PDP

Kuma shawararsa ta samu amincewar sassa daban daban. Ana ganin cewa, shugaba Xi Jinping ya gabatar da shawara mai muhimmanci a lokaci mafi dacewa, wadda za ta kara kuzari kan ci gaban duniya mai dorewa, ta kuma nuna hikimar kasar Sin kan amsa tambayoyi guda 2, wato me ya faru a duniya? Me za mu yi a nan gaba?
Ta yaya za a kara azama kan raya duniya da ya kunshi kowa? Kamata ya yi kasashen duniya su girmama juna, su nemi samun daidaito duk da kasacewar bambanci a tsakaninsu, su yi zaman tare cikin lumana, kana su kara azama kan raya tattalin arzikin duniya da ke bude kofa ga kowa, a maimakon mayar da wasu saniyar ware.

Ta yaya za a raya duniya da kowa zai ci gajiya? Kamata ya yi kasashen da ke kan gaba a duniya su taimakawa sauran kasashe da zuciya daya domin samun ci gaba na bai daya, kamar yadda kasar Sin take yi kullum.

Shugaba Xi Jinping ya sanar da cewa, kasar Sin na mara wa kungiyar AU baya wajen shiga kungiyar G20, wanda a ganin wani masanin kasar Kenya kan al’amuran duniya, hakan zai sanya kasashen duniya su kara mai da hankali kan kasashe masu tasowa, da kara karfin kasashe masu tasowa na bayyana ra’ayoyinsu a tsare-tsaren cudanyar sassa daban daban. (Tasallah Yuan)

LABARAI MASU NASABA

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025
Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba
Daga Birnin Sin

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

November 8, 2025
Next Post
Sauya Fasalin Naira Zai Karya Darajar Dalar Amurka Zuwa Naira 200 Duk Daya – EFCC

Sauya Fasalin Naira Zai Karya Darajar Dalar Amurka Zuwa Naira 200 Duk Daya - EFCC

LABARAI MASU NASABA

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025
Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

November 9, 2025
Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

November 9, 2025
NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

November 9, 2025
Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

November 9, 2025
Triumph

Zargin Ɓatanci Ga Annabi: Alaƙar Triumph Da Gwamnatin Kano Da Majalisar Shura

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

November 8, 2025
Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

November 8, 2025
Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

November 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.