• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Warware Sabanin Siyasa A Yammacin Afirka Da Sahel Ta Hanyar Shawarwari

by CMG Hausa
3 years ago
Kasar Sin

Mataimakin zaunannen wakilin kasar Sin a MDD Dai Bing, yi kira da a gudanar da tattaunawa domin warware sabanin siyasa da ake fama da shi a yammacin Afirka da yankin Sahel.

Da yake jawabi a yayin zaman kwamitin sulhu na MDD game da ofishin MDD mai kula da yammacin Afirka da yankin Sahel (UNOWAS) a ranar Alhamis din da ta gabata, Dai Bing, ya ce tilas ne a kara kaimi “don tsayawa tsayin daka kan turba madaidaiciya wajen warware bambance-bambancen siyasa a yammacin Afirka da Sahel ta hanyar tattaunawa.”

  • Burin Kasar Sin Shi Ne “A Gudu Tare A Tsira Tare”

Da  yake karin haske kan zabuka a kasashen Najeriya da Senegal da Saliyo da Benin da Togo da dai sauransu kuwa, Dai ya ce, ya kamata kasashen duniya su mutunta ‘yancin kai da shugabancin kasashen yankin, su kuma ba su goyon baya wajen bin hanyoyin ci gaba da suka dace da yanayin kasashensu, tare da tallafawa bangarorin da abin ya shafa, wajen warware sabanin ra’ayi ta hanyar tattaunawa.

A baya-bayan nan ne dai, kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka wato ECOWAS, ta gudanar da taron koli, inda ta yanke wasu muhimman shawarwari kamar dage takunkuman da aka sanyawa kasar Mali.

Jakadan kasar Sin ya bayyana cewa, kasar Sin tana goyon bayan Afirka wajen lalubo hanyoyin warware matsalolinsu da kansu, kana tana goyon bayan kungiyar ECOWAS, wajen ci gaba da yin shawarwari da kasashen da ke fuskantar sauyin siyasa, tare da ciyar da harkokin siyasa gaba ta hanyar da ta dace.(Ibrahim)

LABARAI MASU NASABA

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Taron COP30 A Brazil

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Taron COP30 A Brazil
Daga Birnin Sin

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Taron COP30 A Brazil

November 7, 2025
An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

November 7, 2025
Next Post
Harin Kuje: ‘Yan Sanda Sun Cafke Dan Boko Haram Da Ya Tsere A Nasarawa

Harin Kuje: 'Yan Sanda Sun Cafke Dan Boko Haram Da Ya Tsere A Nasarawa

LABARAI MASU NASABA

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Taron COP30 A Brazil

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Taron COP30 A Brazil

November 7, 2025
Jerin Gwarazan Taurarinmu!

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
‘Yansanda Sun Kama ‘Yan Ƙungiyar Asiri 4, Sun Ƙwato Makamai A Filato

Zaben Kananan Hukumomi A Neja Ya Bar Baya Da Kura

November 7, 2025
Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

November 7, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 7, 2025
Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

November 7, 2025
Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

November 7, 2025
Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

November 7, 2025
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Hanyoyin Noma Na Gargajiya Ba Za Su Iya Wadata Abinci A Nijeriya Ba -Masanin Kimiyya

November 7, 2025
An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.