• English
  • Business News
Saturday, August 23, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasashe Masu Tasowa Suna Inganta Duniya Zuwa Makoma Mai Kyau

by CGTN Hausa and Sulaiman
8 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Kasashe Masu Tasowa Suna Inganta Duniya Zuwa Makoma Mai Kyau

{"source_type":"douyin_beauty_me","data":{"capability_key":["portrait"],"stickerId":"","imageEffectId":"","filterId":"","appversion":"11.3.1","activityName":"","enter_from":"enter_launch","capability_extra_v2":{},"pictureId":"7698B4F2-1E44-49D9-9EB6-6F820E8DD7CE","product":"retouch","os":"ios","playId":"","infoStickerId":"","alias":"Dd56yHpHHmrwzSS5nYcZa27Mag0zXS/NYizCvl1+5HH2+x5rmQOX38uY3oEFF9bghEkIeJ2sToWLX0mXI5cjPhPCLBrBBMkDYEW+I9Rr8vBHoLhkoprrbq1ZntprxzgZ8hGTE+76AW7t72AsVX5PCPOvHHkVH8CBckb55o9UA8cIFsWR2ZAfXoLPvQAu04e2tOWmy+e8nsjXhEubmvmZxpiz2TivYB2PbWiAp3RaO2fm6ttTWl6lxvHEg39B/zSbQ1MhbAG4H/VUPbLeMW8h8eqok7TXKWaO7ik6lpuraM+jJRDYMiIrqjn2/l5Ci4ApkvvJHNIyfxvWnns0I9QB+w=="}}

Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

A bana, an shaida matsalolin da tsarin gudanar da shugabanci na duniya ya fuskanta bisa hadarori daban daban, inda wannan ya zama wani kalubale ga hadin gwiwar kasashe masu tasowa na duniya.

Wani masani daga Thailand, Thanayod Lopattananont, ya bayyana cewa, matsalar rashin daidaiton ci gaba ta samo asali ne daga yadda kasashe masu sukuni suka mamaye tsarin duniya. Don haka, kasashe masu tasowa ba za su dogara ga hanyar zamanantarwa da kasashe masu sukuni suka bi ba, amma kuma suna binciken tsarin ci gaban da ya dace da halayensu, kamar zamanantarwa irin na kasar Sin, da kuma ajandar kungiyar tarayyar Afirka ta 2063.

Domin inganta harkokin tsarin gudanar da shugabancin duniya, kasar Sin ta gabatar da shawarar gina al’umma mai makomar bai daya ga daukacin bil’adama, da shawarar Ziri Daya da Hanya Daya da dai sauransu. Wadannan tsare-tsare sun tabbatar da kyakkyawar alkibla ta nan gaba da kuma inganta ci gaba a tare tsakanin kasashen duniya.

A nasa bangaren, babban editan rukunin jaridun Zanzibar Ramadhan Makame Suleiman, ya yi nuni da cewa, aiwatar da shawarar Ziri Daya da Hanya Daya, ya sa kaimi ga bunkasar ciniki tsakanin kasashen Afirka da kuma tsakanin Afirka da Sin, da samar da guraben ayyukan yi da dama, da kuma inganta habakar tattalin arziki a Afirka.

Kasashe masu tasowa da masu saurin ci gaba sun himmatu wajen wargaza tsare-tsare da za su kawo cikas ga ci gaba mai dorewa. Suna kuma goyon bayan manufar “hadin kai shi ne karfin kowa” kuma suna kokarin bude sabon bangare don gudanar da hadin gwiwa a tsakaninsu. (Safiyah Ma)

Labarai Masu Nasaba

Wajibi Ne Sassan Kasa Da Kasa Su Raya Ruhin Jin Kan Bil’adama

Sin Ta Samu Karin Kamfanoni Kusan Miliyan 20 A Cikin Shirin Shekaru Biyar Karo Na 14

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

HOTUNA: Yadda Bikin Al’adun Gargajiya A Masarautar Kaltungo Ya Gudana

Next Post

Wang Yi: Yankin Gabas Ta Tsakiya Ba Fagen Yaki Ne Da Manyan Kasashe Suke Wasan Kura A Ciki Ba

Related

Wajibi Ne Sassan Kasa Da Kasa Su Raya Ruhin Jin Kan Bil’adama
Daga Birnin Sin

Wajibi Ne Sassan Kasa Da Kasa Su Raya Ruhin Jin Kan Bil’adama

7 hours ago
Sin Ta Samu Karin Kamfanoni Kusan Miliyan 20 A Cikin Shirin Shekaru Biyar Karo Na 14
Daga Birnin Sin

Sin Ta Samu Karin Kamfanoni Kusan Miliyan 20 A Cikin Shirin Shekaru Biyar Karo Na 14

8 hours ago
Wadanda Suka Mutu A Wani Hadarin Ginin Gada A Sin Sun Karu Zuwa 12
Daga Birnin Sin

Wadanda Suka Mutu A Wani Hadarin Ginin Gada A Sin Sun Karu Zuwa 12

9 hours ago
Kamfanin Novo Nordisk Na Denmark Zai Ci Gaba Da Zuba Jari A Kasar Sin A Bana
Daga Birnin Sin

Kamfanin Novo Nordisk Na Denmark Zai Ci Gaba Da Zuba Jari A Kasar Sin A Bana

10 hours ago
Xi Jinping Zai Halarci Taron Kolin SCO Na 2025
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Zai Halarci Taron Kolin SCO Na 2025

11 hours ago
Manyan Jami’an JKS Sun Ziyarci Jami’ai Da Mazauna Birnin Lhasa
Daga Birnin Sin

Manyan Jami’an JKS Sun Ziyarci Jami’ai Da Mazauna Birnin Lhasa

12 hours ago
Next Post
Wang Yi: Yankin Gabas Ta Tsakiya Ba Fagen Yaki Ne Da Manyan Kasashe Suke Wasan Kura A Ciki Ba

Wang Yi: Yankin Gabas Ta Tsakiya Ba Fagen Yaki Ne Da Manyan Kasashe Suke Wasan Kura A Ciki Ba

LABARAI MASU NASABA

Wajibi Ne Sassan Kasa Da Kasa Su Raya Ruhin Jin Kan Bil’adama

Wajibi Ne Sassan Kasa Da Kasa Su Raya Ruhin Jin Kan Bil’adama

August 22, 2025
UNICEF Na Neman Naira Biliyan 240 Don Ayyukan Agaji A Nijeriya

UNICEF Na Neman Naira Biliyan 240 Don Ayyukan Agaji A Nijeriya

August 22, 2025
Sin Ta Samu Karin Kamfanoni Kusan Miliyan 20 A Cikin Shirin Shekaru Biyar Karo Na 14

Sin Ta Samu Karin Kamfanoni Kusan Miliyan 20 A Cikin Shirin Shekaru Biyar Karo Na 14

August 22, 2025
Ɓarayin Waya Sun Hallaka Ɗalibin ATAP A Bauchi

Ɓarayin Waya Sun Hallaka Ɗalibin ATAP A Bauchi

August 22, 2025
JAMB Ta Kaddamar Da Kwamitin Bincike Kan Satar Jarabawa

JAMB Ta Kaddamar Da Kwamitin Bincike Kan Satar Jarabawa

August 22, 2025
Wadanda Suka Mutu A Wani Hadarin Ginin Gada A Sin Sun Karu Zuwa 12

Wadanda Suka Mutu A Wani Hadarin Ginin Gada A Sin Sun Karu Zuwa 12

August 22, 2025
Raguwar Hauhawar Farashi: ‘Yan Nijeriya Da ‘Yan Kasuwa Ba Su Ga Saukin A Zahirance Ba

Raguwar Hauhawar Farashi: ‘Yan Nijeriya Da ‘Yan Kasuwa Ba Su Ga Saukin A Zahirance Ba

August 22, 2025
Kamfanin Novo Nordisk Na Denmark Zai Ci Gaba Da Zuba Jari A Kasar Sin A Bana

Kamfanin Novo Nordisk Na Denmark Zai Ci Gaba Da Zuba Jari A Kasar Sin A Bana

August 22, 2025
Xi Jinping Zai Halarci Taron Kolin SCO Na 2025

Xi Jinping Zai Halarci Taron Kolin SCO Na 2025

August 22, 2025
Ruben Dias Ya Rattaba Hannu Kan Sabon Kwantiragi A Manchester City

Ruben Dias Ya Rattaba Hannu Kan Sabon Kwantiragi A Manchester City

August 22, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.