Da farko dai za a samo:
Sassaken Baure, Citta. Kanun fari, Tafar nuwa,Na mijin Goro.
Za ku dake su duka sai ku tankade su, sannan a debi cokali 2 a zuba a cikin ruwa kofi 3 sai a tafasa sosai kana a tsiyaye ki rika shan rabin kofi da safe shima mijin rabin kofi.
Haka da rana za ki yi rabi-rabi da dare ma hakan dai.
A yi ta yin hakan kullum har na tsawon sati 2 zuwa 3 to da yardar Allah duk wani nau’in cutar sanyi za ta fice ta bar ku ku sami lafiya cikakkiya.













