Kotun Tarayya da ke Abuja, ta bayar da belin Omoyele Sowore, shugaban rajin #RevolutionNow, kan kuÉ—i na Naira miliyan 10.Â
Kotun ta ce dole ne ya kawo wanda zai tsaya masa wanda ke da kadarori da darajarsu ta kai kimanin adadin kuÉ—in belin.
- Kafar CMG Ta Samu Nasarar Yayata Shirin Shagalin Murnar Bikin Bazara A Kasashen Waje
- Isra’ila Ta Dakatar da Sakin Fursunonin Falasɗinawa Duk da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Wanda zai tsaya masa dole ne ya gabatar da takardun kadara da hoton fasfo É—insa ga rajistan kotun.
Sowore kuma ya wajaba ya miƙa fasfo ga kotu.
AlÆ™alin kotun ya bai wa Sowore awanni 24 don ya cika sharuÉ—an belin, idan ba haka ba, zai ci gaba da kasancewa a hannun ‘yan sanda har sai ya cika sharuÉ—an.
Sowore, wanda ya taÉ“a tsayawa takara a zaÉ“en shugaban Æ™asa, na fuskantar tuhume-tuhume guda 17 daga rundunar ‘yansanda, ciki har da laifi a kafafen sada zumunta da kuma kiran Shugaban ‘Yansanda na Æ™asa, IGP Kayode Egbetokun, da “IGP na Æ™arya.”