Kotun tarayya da ke karkashin Mai Shari’a, Emeka Nwite, da ke zamanta a Abuja, ta yanke wa wasu mutum biyu da aka gurfanar tare da DCP Abba Kyari hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari.
Hukuncin ya biyo bayan karar da hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta shigar kan zargin cinikin miyagun kwayoyi.
Akwai karin bayani a gaba…
Talla