Kotun sauraron kararrakin zabe ta yi watsi da da bukatar Jami’yyar APC da dan takararta na Gwamnan Kano Dakta Nasiru Yusuf Gawuna na kalubalantar nasarar zababben Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.
A zaman Kotun a ranar Talata, ta ce APC bata bi ka’idar shigar da kara ba, sabida haka, ta yi watsi da bukatarsu na kalubalantar nasarar zaben.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp