Kotun koli ta dawo da Caleb Muftwang a matsayin zababben Gwamnan Jihar Filato.
Kotun ta warware hukuncin da kotun kasa ta yi na tsige Muftwang a matsayin gwamnan jihar.
- Kotun Koli Ta Tabbatar Da Dauda Lawal A Matsayin Gwamnan Zamfara
- Shari’ar Kano: Gwamna Yusuf Da Mataimakinsa Sun Halarci Zaman Kotun Koli
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp