Kotun koli ta tabbatar da zaben Ademola Adeleke a matsayin Gwamnan Jihar Osun.
Da yake yanke hukunci a ranar Talata da yamma, kwamitin mutane biyar na alkalan kotun kolin, sun ce kotun daukaka kara ta yi daidai da mayar da Adeleke a matsayin gwamnan jihar.
- ‘Yansanda Sun Kama Kauraye 72 Da Ake Zargi Da Kwacen Wayar Salula A Katsina
- Barayin Mutane Sun Tura Mutumin Da Suka Sace Ya Sayo Musu Man Fetur A Neja
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp