Kotun kolin Nijeriya ta yi watsi da sake fasalin Naira da babban bankin Nijeriya CBN ya bullo da shi.
Kotun kolin ta bayyana haka a ranar Juma’a yayin da take yanke hukunci a wata kara da wasu jihohi uku suka shigar da gwamnatin tarayya da CBN kan sauyin kudi a gabanta.
Alkalai bakwai sun amince da cewa tsohuwar N200, N500 da N1000, su ci gaba da aiki har zuwa ranar 31 ga Disamba, 2023.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp