• English
  • Business News
Saturday, November 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kungiyar Malaman Jami’o’i Ta Ba Dalibai 164 Tallafin Karatu

by Abubakar Sulaiman
6 months ago

Kungiyar Malaman Jami’oi ta kasa (ASUU) ta bada guraben tallafi karatu na shekarar 2024 ga dalibai  164 wadanda  basu da halin da za’a iya biya masu kudin makaranta,a Jami’ar da take daga dukkan sassan kungiyar a fadin tarayyar Nijeriya.

Jaridar LEADERSHIP ta ranar Lahadi ta bada rahoton cewar sassan kungiyar ASUU 79,an ba dalibai biyu daga kowane sashen,yadda aka zabi mutanen biyu ba karamin aiki aka yi ba.

Mai neman irin wannan tallafin na karatu sai ya nuna cewa lalle babu yadda za ayi a biya ma shi kudin makarantar,bugu da kari kuma ya kasance sakamakon jarabawarsa ta ta zangon daya gabata shi ma yana da kyau, kafin ya samu cancantar samun tallafin.

Shugaban bayar da tallafin karatun na ASUU,kwamitin bincike da kuma wallafawa, Farfesa Christopher Piwuna,shi ne ya bayyana hakan ranar Asabar ta makon daya gabata a wuri kwanan dalibai na Jami’ar  Sa’adu Zungur,da ke Yuli,Bauchi.

Ya ce duk wanda ya samu tallafin karatun zai tafi gida da zunzurutun kudi har Naira 200,000.

LABARAI MASU NASABA

Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

Yadda PDP Ta Yi Asarar Kudancin Kaduna

Farfesa Lawan Abubakar tsohon jagora na ASUU shiyyar Bauchi shi, ya wakilci wanda ya kira taron, ya ce yadda aka yi zaben wadanda suka cancanci samun tallafin kuma an yi amfani da  adalci tsakanin  jinsin mace da namiji, suma wadanda suke da bukata ta musamman, saboda a taimaka masu wajen bunkasa iiminsu.

Ya ce a shekaru biyu da suka gabata kungiyar ASUU ta kashe fiye da Naira milyan 164.kudaden bada tallafin karatu ga wadanda ba su da halin biyan kudin a Jami’oin da ake da su a fadin tarayyar Nijeriya.

Ya ce“Kungiyarmu ta ci gaba da amfani da kuma kula da lamarin bayar da tallafin karatu na Gani Fawehinmi,tsawon shekrun da suka gabata.Ba kawai mun tsaya bane sai kawai ta shi Chief Fawehinmi, amma muma mu kafa tamu.Wannan damar ta samu ne saboda muka lura da yadda gwamnati take tsauwalawa dalibai kudin makaranta masu wuyar iya biya.’

“Lokacin da muka ce lamarin tallafin karatu na Hukumar NELFUND, muna da wata manufa ce sabod ai bamu ce wani Uba  ko wanda ya amfana da tallafin ya biya mu a wani lokaci ba kamar yadda Farfesa  Piwuna ya kara jaddadawa,”.

Wasu daga cikin wadanda suka amfana da tallafin na yin karatu da aka yi hira da su,sun nuna jin dadinsu,ga kungiyar ta ASUU  saboda tallawa iliminsu da tayi, suka kuma yi alkawarin za su yi amfani kudaden daidai wurin da ya dace.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma
Manyan Labarai

Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

November 7, 2025
APC Da Uba Sani Ba Su Lashe Zaben Gwamnan Kaduna Ba -PDP
Labarai

Yadda PDP Ta Yi Asarar Kudancin Kaduna

November 7, 2025
Jerin Gwarazan Taurarinmu!
Rahotonni

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
Next Post
Sharhi: Sin Da Rasha Suna Sauke Nauyin Dake Wuyansu

Sharhi: Sin Da Rasha Suna Sauke Nauyin Dake Wuyansu

LABARAI MASU NASABA

Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

Shirin Shugaba Tinubu Na ‘Renewed Hope’ Zai Karfafa Wa Manoma Gwiwa – Oyebanji

November 7, 2025
Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

November 7, 2025
Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

November 7, 2025
An Bukaci Manoma Su Rungumi Tsarin Noma Mai Jure Wa Sauyin Yanayi

An Bukaci Manoma Su Rungumi Tsarin Noma Mai Jure Wa Sauyin Yanayi

November 7, 2025
Kasar Sin Za Ta Dage Dakatar Da Shigo Da Waken Soya A Kan Kamfanonin Amurka Uku 

Kasar Sin Za Ta Dage Dakatar Da Shigo Da Waken Soya A Kan Kamfanonin Amurka Uku 

November 7, 2025
Abin Da APC Za Ta Yi Da Rinjayen Kashi Biyu Bisa Uku A Majalisar Tarayya

Abin Da APC Za Ta Yi Da Rinjayen Kashi Biyu Bisa Uku A Majalisar Tarayya

November 7, 2025
An Yi Kira Da A Zurfafa Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka Don Bunkasa Masana’antu A Sassan Afirka

An Yi Kira Da A Zurfafa Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka Don Bunkasa Masana’antu A Sassan Afirka

November 7, 2025
APC Da Uba Sani Ba Su Lashe Zaben Gwamnan Kaduna Ba -PDP

Yadda PDP Ta Yi Asarar Kudancin Kaduna

November 7, 2025
Kasar Sin Ta Musanta Zargin Da Wakilin Amurka Ya Yi Game Da Batun Sauyin Yanayi

Kasar Sin Ta Musanta Zargin Da Wakilin Amurka Ya Yi Game Da Batun Sauyin Yanayi

November 7, 2025
Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Taron COP30 A Brazil

Mataimakin Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Taron COP30 A Brazil

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.