A ranar Lahadi ne aka kammala gasar Premier League ta kakar wasa ta 2022 zuwa 2023, wanda Manchester City ta lashe bayan ta kwace ragamar gasar daga kungiyar Arsenal.
Tuni aka samu wadanda suka bar premier league a kakar da aka karkare, za su koma buga Championship a badi inda kungiyoyin Southampton da Leeds United da Leceister City suka fadi.
Sai dai kuma an bai wa ‘yan wasa da yawa jan kati da kuma mai ruwan dorawa a wasannin bana duk da cewa akwai shakku a wasu hukunce-hukuncen da aka yi a kakar da aka kammala.
Ga Jerin goman farko a ‘yan wasan da suka karbi kati mai ruwan dorawa:
Kungiya Yawan katin Yawan laifi Kungiya
Joao Palhinha 14 48 Fulham. Joelinton 12 65 Newcastle. Rúben Nebes 12 38 Wolbes
Nelson Semedo 11 47 Wolbes. Fabinho 11 53 Liberpool. Adam Smith 11 29. Bourne-mouth, James Maddison 10 31 Leicester. Moisés Caicedo 10 65 Brighton. Conor Gallagher 9 23 Chelsea. Boubakary Soumaré 9 33 Leicester. Jerin goman farko da aka bai wa jan kati a gasar Premier League: Kungiya Yawan kati Yawan laifi Kungiya Casemiro 2 48 Man Utd. Nathaniel Chalobah 1 2 Fulham. Lucas Moura 1 3 Tottenham. James Tom-kins 1 3 Crystal Palace. Mason Holgate 1 9 Eberton. Shandon Baptiste 1 11 Brentford Luis Sinisterra 1 14 Leeds João Félid 1 15 Chelsea. Diego Costa 1 29 Wolbes. Jonny 1 13 Wolbes. Kungiyoyin da suka karbi katin gargadi da yawa guda 84:
Leeds United Nottingham Forest Wolberhampton Wanderers Kungiyoyin da ke da karancin karbar katin gargadi 44:
Manchester City. West Ham United. Kungiyar da ta karbi jan kati da yawa guda shida a bana: Wolberhampton Wanderers.