• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Lalata Da ‘Yar Shekara 14: Kotu Ta Daure Jarumin Nollywood Baba Ijesha Shekara 16 A Gidan Yari

by Khalid Idris Doya
3 years ago
Baba Ijesha

Kotun sauraron laifuka na musamman da ke zamanta a Ikeja ta daure Jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Kudancin Nijeriya ‘Nollywood’, Olanrewaju James, da aka fi sani da Baba Ijesha, shekara 16 a gidan gyara halinka bisa lalata da karamar yarinya ‘yar shekara 14 gami da cin zarafinta.

A hukuncin da Alkalin kotun Justice Oluwatoyin Taiwo ya yanke na tsawon awa biyu a ranar Alhamis, ya kama tare da daure Baba Ijesha ne bisa samunsa da laifin lalata da keta haddin karamar yarinya.

  • Kotu Ta Wa Malamin Islamiyyan Da Ya Yi Wa ‘Yar Shekara 8 Fyade Daurin Rai Da Rai

Alkali Taiwo ya wanke wanda ake zargin da daga tuhuma ta 1 da ta 6 da ake masa na fyade da karfin tsiya ga yarinya.

Sai dai kotun ta kamata Baba Ijesha da laifuka na 2,3,4 da na 5 da ake tuhumarsa tare da wankesa daga tuhuma ta 1 da ta 6.

Laifukan da ake zargin jarumin sun saba wa sashi na 135, 137, 261, 202, 262 da n 263 na kundin manyan laifuka da hukuncinsu ta jihar Legas na 2015 da ta tanadar da daurin rai-da-rai ga wanda aka kama da aikatawa.

LABARAI MASU NASABA

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Kodayake jarumin ya karyata dukkanin zarge-zarge da ake masa. Amma na’urar daukar hotu ta CCTV da aka nada da aka sanyawa a kotun ya nuna shi na da alaka da yarinyar.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamnatin tarayya
Labarai

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari
Ra'ayi Riga

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025
Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama
Manyan Labarai

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025
Next Post
Karya Fure Take Ba Ta ’Ya’ya

Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato

An Kama Wani Mutum Kan Zargin Kashe Matarsa A Sakkwato

November 6, 2025
Amnesty International Ta Soki Tinubu Kan Yi Wa Masu Laifin Take Haƙƙin Ɗan Adam Afuwa

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Don Karɓo Rancen N1.15trn Don Cike Giɓin Kasafin Kuɗin 2025

November 6, 2025
Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

Jirgin Ƙasa Ya Murƙushe Direban Adaidaita Sahu Da Fasinja A Jos

November 6, 2025
Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

Osimhen Ya Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai Bayan Zura Ƙwallo 3 A Ragar Ajax

November 6, 2025
Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

Ɓarayi Sun Shiga Ofishin Shugaban Karama Hukuma A Kano, Sun Tafka Sata

November 6, 2025
Gwamnatin Tinubu “Kasuwa Ce Mara Amfani Ga Talaka” – PDP

Majalisa Ta Ɗage Tantance Ministan Tinubu Saboda Rashin Rahoton Tsaro

November 6, 2025
Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.