Mambobin kungiyar kwadago a Nijeriya sun bayyana shiga yajin aikin sai baba-ta-gani saboda kin amincewa da tayin gwamnatin tarayya na kari kan mafi karancin albashi na Naira 60,000.
Shugaban kungiyar NLC, Joe Ajaero, wanda ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a Abuja, ya ce yajin aikin zai fara ne da tsakar daren Lahadi, 2 ga watan Yunin 2024.
- Li Qiang Ya Mika Sakon Murna Ga Sabon Firaministan Kasar Chadi
- Hajjin Bana: Ziyarar Raudar Manzo (SAW) Yanzu Sai An Yi Rajista Ta Intanet
Bayani na tafe…