• English
  • Business News
Monday, November 3, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Maganar ’Yanci A Amurka Tatsuniya Ce

by CMG Hausa
2 years ago
Jessica Guthrie adjusts the glasses of her mother, Constance, after waking her up in the morning, in Fredericksburg, Va., on Tuesday, Sept. 20, 2022. Constance has lived 74 years, many of them good, as a Black woman, a mother, educator and businesswoman. But she will die of Alzheimer’s disease, a scourge of Black Americans that threatens to grow far worse in coming decades. (AP Photo/Wong Maye-E)

Wani sabon rahoto da asusun kula da yawan al’umma na MDD UNFPA ya fitar a kwanakin baya, ya nuna yadda mata da ’yan mata masu asali daga Afirka suka dade suna fuskantar wariya a fannin kula da lafiya a sassan arewaci da kudancin nahiyar Amurka, lamarin da ya jima yana jefa rayukansu cikin hadari musamman a lokacin haihuwa.

Rahoton na UNFPA ya kuma bayyana cewa, matan da lamarin ke shafa na gamuwa da kalubale ta fuskar wayar da kai game da kiwon lafiya, da rashin lura da su yayin tsara manufofi, da hidimomin da ake bukata yayin haihuwa. Amma a mafi yawan lokuta mahukuntan na Amurka kan fake da zama masu kare hakkin da-Adam. Wannan shi ne an bar Jaki ana dukan Taiki.

  • Wang Yi Ya Yi Karin Bayani Kan Hadin Gwiwar Kasashen BRICS Yayin Da Duniya Ke Fuskantar Kalubalen Tsaro

Bugu da kari, rahoton ya yi nuni da cewa, sau da yawa ana cin zarafin mata ’yan asalin Afirka ta hanyoyin hantara da muzgunawa ta zahiri, kana a kan hana su damar samun ingantacciyar kulawa, ko hana su magungunan kashe radadin ciwo.

Sakamakon hakan a cewar rahoton, wannan rukuni na mata kan gamu da matsaloli, da hadurra yayin goyon ciki, ko jinkirin samun kulawa a asibiti, wanda hakan kan kai wasu ga rasu rayukansu. Tambayata it ace a ina ’yancin da wadannan bayin Allah ke da shi na samun kulawar lafiya da ma kare hakkinsu?

Bugu da kari, a wuraren da ake da cikakkun alkaluman bayanai na abubuwan dake faruwa, an lura cewa akwai wagegen gibi tsakanin adadin mata bakaken fata dake mutuwa sakamakon haihuwa, idan an kwatanta da takwarorinsu fararen fata musamman a kasar Amurka, inda kiyasin mata bakaken fata daka iya rasa rayukansu yayin haihuwa, ya ninka na takwarorinsu fararen fata har sau 3.

LABARAI MASU NASABA

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

Wannan ya kara nuna cewa, ikararin ’yan siyasar Amurka na ’yancin da ’yan kasar ke da shi a dukkan fannoni, tatsuniya ce kawai. (Ibrahim Yaya)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

November 2, 2025
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik
Daga Birnin Sin

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

November 2, 2025
Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik
Daga Birnin Sin

Taron APEC Na 2026 Da Za A Shirya A Kasar Sin Zai Bude Sabon Babin Na Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 2, 2025
Next Post
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 26 Da Sojoji 7 A Zamfara

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 26 Da Sojoji 7 A Zamfara

LABARAI MASU NASABA

Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

November 2, 2025
Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

November 2, 2025
Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

November 2, 2025
Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

November 2, 2025
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

November 2, 2025
Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

November 2, 2025
Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

November 2, 2025
Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

2027: Yadda Gwamnoni Suka Yi Fatali Da Mataimakansu Wajen Zaɓo Waɗanda Za Su Gaje Su

November 2, 2025
Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

November 2, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.