Majalisar Dattawa ta amince da Naira Tiriliyan 28.7 a matsayin kudirin kasafin kudin shekarar 2024.
Majalisar ta zartar da kudirin a zaman majalisar na ranar Asabar.
- Wasu Abubuwan Da Suka Faru A Masana’antar Kannywood A 2023
- Amfanin Ganyen Magarya Ga Lafiyar Dan’adam
Shugaban kasa, Bola Tinubu, a ranar 29 ga watan Nuwamba, ya gabatar da jimillar kudirin kasafin kudi na tiriliyan 27.5 ga majalisar dattawa.
Shugaban kasar ya bayyana gibin kasafin kudin shekarar 2024 da tiriliyan 9.18.
Ya ce gibin ya nuna kashi 3.88 cikin 100 na kudurin.
Cikakken bayani na tafe…