Majalisar dokokin Jihar Edo, ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Philip Shaibu.
Tsigewar na zuwa ne bayan amincewa da rahoton kwamitin bincike na mutum bakwai da majalisar ta kafa domin bincikar zarge-zargen da ake yi wa mataimakin gwanna.
- Emefiele Ya Gurfana A Gaban Kotu Kan Sabbin Zarge-zarge 26
- Mayakan Boko Haram Sama Da 200,000 Sun Ajiye Makamansu – Gwamnatin Borno
Bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp