Majalisar wakilan jama’a ta kasar Sin (NPC), wadda ita ce majalisar dokokin kasar, ta kira taron manema labarai a yau Litinin, rana guda kafin bude zamanta na shekara-shekara.
Kakakin taro karo na 2 na majalisar NPC na 14 Lou Qinjian, ya shaidawa manema labarai cewa, zaman majalisar zai gudana ne daga gobe 5 ga wata zuwa ranar 11 ga wata. (Fa’iza Mustapha)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp