Allah Ya yi wa Majasirdin Sarkin Zazzau, Alhaji Yusuf Saleh Barde rasuwa.
Majasirdin Sarkin ya rasu ne a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello (ATBU), da ke Shika a Zariya, bayan ya sha fama da rashin lafiya.
- Zulum Ya Rabawa ‘Yan Sa Kai Da Mafarauta 5,523 Naira Miliyan 255 Da Buhunan Shinkafa 5,513
- Robinho Zai Shafe Shekaru 9 A Kurkuku Bayan Samunsa Da Laifin Fyade
Masarautar Zazzau ce ta sanar da rasuwarsa a shafinta na X (Twitter), a ranar Alhamis.
Bayani na tafe…