Mambobin kungiyoyin kwadago na (NLC) da (TUC) da kungiyoyin farar hula, sun bijirewa shingen tsaro tare da karya kofar shiga majalisar wakilai domin shiga harabar majalisar, don nuna adawa da cire tallafin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta yi.
Cikakken bayani na tafe …
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp