ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Me Ya Sa “Fitilar hakkin bil’adam” Ba Ta Haskaka Yara Ma’aikata Masu gwagwarmaya A Kasa Ba?

by CMG Hausa
3 years ago
Kasa

Yara su ne fata da makomar duniya. Sai dai wani rahoton da kungiyar kwadago ta kasa da kasa da asusun kula da kananan yara na MDD suka fitar a farkon watan Maris ya nuna cewa, har yanzu yara na fama da matsalar talauci mai tsanani, inda aka yi kira ga kasashen duniya da su kara kare yara. Game da wannan kira, Amurka, wacce ke ikirarin ita ce “Fitilar hakkin bil’adam”, musamman ya kamata ta saurari wannan kira. 

Bisa alkaluman da ma’aikatar kwadago ta Amurka ta fitar, a cikin kasafin kudi na shekarar 2022, yawan yara da kamfanoni 835 a fadin Amurka suka dauka aiki, ya kai fiye da 3800 ba bisa doka ba, wanda ya karu da fiye da 1000 bisa shekarar da ta gabata.

  • Amurka Ta Sake Kin Amincewa Da Daftarin Zaben Sabon Alkalin Kotun Daukaka Kara Na WTO

Bugu da kari, kamar yadda cinikin bayi da nuna bambanci ga kabilu, batun yaran dake aiki a Amurka yana da dogon tarihi. Tun fiye da shekaru 100 da suka gabata, wurin hakar ma’adanai, gonakin taba, da masana’antun saka tufafi na Amurka sun fara daukar ma’aikatan yara. Har illa yau, har yanzu ba a warware wannan batu ba, muhimmin dalili shi ne kura-kuran dake cikin tsarin shari’ar Amurka da rashin aiwatarwa.

ADVERTISEMENT

Mummunan yanayi da ma’aikata yara suke ciki, shi ne daya daga cikin batun cin zarafin hakkin yara a Amurka. A halin yanzu, Amurka ita ce mamba daya tilo ta MDD da ba ta zartas da “Yarjejeniyar Kare Hakkin Yara” ba. Kungiyar kwadago ta duniya ta sha sukar Amurka kan batun yanayi mai tsani da ma’aikata yara ke ciki a kasar, kasashen duniya kuma sun yi Allah wadai da ita, a matsayin “babban mai cin zarafin hakkin dan Adam”.

Lokacin da yara suka daina muradin “Mafarkin Amurka”, wane kwarin gwiwa da gwamnatin Amurka take da shi wajen yin alfahari da kasancewa “Fitilar kare hakkin dan Adam”?

LABARAI MASU NASABA

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya
Daga Birnin Sin

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

November 14, 2025
Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba

November 14, 2025
Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Saman Yaki Na Sichuan Ya Fara Gwajin Sufuri A Karon Farko
Daga Birnin Sin

Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Saman Yaki Na Sichuan Ya Fara Gwajin Sufuri A Karon Farko

November 14, 2025
Next Post
Sin Ta Nuna Adawa Da Matakin Amurka Na Neman Cin Zalin Kamfanonin Sin

Sin Ta Nuna Adawa Da Matakin Amurka Na Neman Cin Zalin Kamfanonin Sin

LABARAI MASU NASABA

Yadda Za Ku Gyara Kanku

Yadda Za Ku Gyara Kanku

November 15, 2025
NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Halaka Da Dama

NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Halaka Da Dama

November 15, 2025
Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

November 15, 2025
Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

November 15, 2025
Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

November 15, 2025
Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

November 15, 2025
Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola

Wasu Mahara Sun Kashe Mata 2, Tare Da da Ƙona Gidansu A Tudun Yola

November 15, 2025
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje

Rundunar Sojin Nijeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Jami’anta Auren ‘Yan Kasashen Waje

November 15, 2025
Fashi Da Makami: An Yanke Wa ’Yan Nijeriya Hudu Mazauna Birtaniya Hukuncin Daurin Shekara 55 A Gidan Yari

Fashi Da Makami: An Yanke Wa ’Yan Nijeriya Hudu Mazauna Birtaniya Hukuncin Daurin Shekara 55 A Gidan Yari

November 15, 2025
Shugaban APC Na Kano Ya Nemi Afuwa Daga Al’ummar Fagge Kan Kalamansa

Shugaban APC Na Kano Ya Nemi Afuwa Daga Al’ummar Fagge Kan Kalamansa

November 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.