Mamban majalisar gudanarwar kasar Sin kuma ministan harkokin wajen kasar Qin Gang ya gana da sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken da ke ziyara a nan birnin Beijing a yau Lahadi.
Kamar yadda aka cimma matsaya tsakanin Sin da Amurka, Blinken na ziyartar kasar Sin daga ranar 18 zuwa 19 ga watan Yuni. (Mai fassara : Yahaya)