• English
  • Business News
Monday, November 3, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Muhimmancin Bincike A Harkar Ilimi

by Idris Aliyu Daudawa
1 year ago
Ilimi

Wadannan tambayoyi sun zama dole ne ayi su, wato kamar “minene bincike a lamarin daya shafi ilimi,” Duk da haka akwai abubuwan da za a koya dangane da hanyoyin da ake inganta ilimi.Don haka wannan mukala yau zata bada amsar tambayar da aka yi. Bari mu duba dalilan da suka sa binciken da ya shafi ilimi yake da muhimmanci.

Ko mutum kuwa ya san yadda za’a rika yin mu’amala da shi, watakila yana iya farawa da kara yin wasu tambayoyi kan hanyoyin da suka kamata ya yi hakan, domin akwai mutanen da suke ganin ilimi bai da wani muhimmanci a matsayin abinda za a dogara da shi, ya zama abinda za a dogara da shi ne domin wata madafa ta rayuwa.Wannan shi yasa da akwai bukatar a gane mi yasa ake yin bincike saboda lamarin da y shafi ilimi.

  • Yadda Aljanu Suka Shiga Zanga-zangar Da Aka Yi A Kano – Dakta Kachako  
  • ‘Yan Majalisar Tarayya 29 Da Suka Mutu A Kan Kujerunsu Cikin Shekara 9

Minene ake nufi da bincike saboda lamarin ilimi?

Kamar yadda wasu kwararru daga makarantun Bengaluru, suka ce akwai hanyoyi da yawa da za a iya bayyana minene ake nufi da bincike.Babbar ma’anar bincike ita ce wani bincike ne na kwakwaf, wanda ake yi domin a kara, sake yin gyara a ilimin da aka sani da kuma samo sabbin dabaru.Yana da kyau a san nau’oin bincike da kuma yadda ake yin amfani da su da yanayin da ya dace ayi amfani da su.

Binciken ilimi ya shafi samun bayanai, na yadda ake koya wa dan makaranta karatu, da kuma tsarin shi karatun domin niyya bunkasa shi kafin a fara yin karatun,da kwarewar yadda za a fuskanci ayyukan dalibi,duba aikin malamai,wanne irin taimako iyaye suke badawa, da sauran masu ruwa da tsaki,ko kuma shirya wata ‘yar kwarya-kwaryar gwadawa/ jarabawa.Kai ana ma iya amfani da wasu hanyoyin da aka ga sun fi dacewa wajen koyarwa,wato irin tsare- tsaren da suka fi inganci, saboda a sanar da malamai yadda wasu takwarorinsu suke koyarwa.

LABARAI MASU NASABA

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

Binciken tafarkin ilimi bincike ne na kimiyya da kuma hanyoyin da ake koyo da yadda al’umma ke bada gudunmawa, zamantakewa,hukumomi,da kungiyoyi, wadanda suke bada nasu taimakon ta bangaren ilimi.

Bincike yana taimakawa a dukkan bangarori na karatu, wani babban ginshiki ne ga malamai da gaba dayan lamarin da ya shafi ilimi.Bangaren da ya shafi binciken lamarin ilimi. Binciiken lamarin ilimi wani babban sashe ko banagare ne na kowane sashen koyarwa na jami’a,kai har ma da daukacin lamurran da suke da alaka da ilimi.. Ana binciken da ya shafi ilimi ne inda ake tabo wurare daban- daban, yayin da wasu su kan maida hankalinsu ne a wasu bangarori ko sassa lokacin da suke binciken da ya shafi ilimi,wasu kuma nasu lamarin daban yake da na wadancan.

Binciken lamarin ilimi wani abu ne mai matukar muhimmanci da bada gudunmawar ilimi.Yana taimakawa masana ilimi, masu tsara yadda lamura za su kasance su inganta, sake duba yadda lamarin yake, da kuma matakin kara inganta al’amuran ilimi.Yana taimakawa malamai su san hanyar da tafi dacewa a koya ma wani nau’i na wasu dalibai.Hakanma tana bayyanawa makarantun wurare ko matakan da aka dauka sun sauya yadda makarantun suke sun dace dace.Bugu da kari kuma binciken da ya shafi ilimi na samar da wata kafa ta horar da malamai kan yadda za a inganta hanyoyin inganta su.

Yawancin hukumomi na yin bincike kan lamarin da ya shafi ilimi, hukumomin gwamnatocin tarayya, jihohi, da kuma kananan hukumomi, suna amfani ne da binciken da matakin da aka dauka kan lamarin ilimi,wajen taimakawa da kudi domin tafiyar da makarantu da sauran tsare- tsare. Suna yin aiki domin gano ko dalibai ana koya masu kamar yadda ya dace.Masu binciken ilimi daga jami’oi suna wani lokaci su kan yi aiki da hukumomin gwamnati akan ire- iren ayyukan.

Muhimmancin binciken da ya shafi ilimi

Masana ilimin koyarwa daga makarantu a Pune sun bayyana muhimmancin bincike a lamarin da ya shafi wani lamarine wanda yake da matukar amfani wajen gaba dayan al’amuran da suka shafi hanyoyin tafiyar da ilimi. Da yake bncike na bayar da gudunmawa wajen ingancin ilimi da kuma sakamakon yadda ake koyawa dalibai, bayan haka akwai ma bincike na taimakawa wajen yadda al’umma ke karuwa ta bangaren.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

gombe
Ilimi

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma
Ilimi

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
ASUU
Ilimi

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Next Post
JAMB Ta Warware Dambarwar Kayyade Shekarun Shiga Jami’oi

JAMB Ta Warware Dambarwar Kayyade Shekarun Shiga Jami’oi

LABARAI MASU NASABA

Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

November 2, 2025
Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

November 2, 2025
Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

November 2, 2025
Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

November 2, 2025
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

November 2, 2025
Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

November 2, 2025
Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

November 2, 2025
Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

2027: Yadda Gwamnoni Suka Yi Fatali Da Mataimakansu Wajen Zaɓo Waɗanda Za Su Gaje Su

November 2, 2025
Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

Gidauniyar IRM Da KADCHMA Ta Ƙaddamar Da Inshorar Lafiya Kyauta Ga Mutane 200 A Kaduna

November 2, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.