• English
  • Business News
Sunday, November 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Na Samu Wata Harkar Da Ta Fi Sana’ar Fim Kawo Kudade -Ali Dawayya

by Rabilu Sanusi Bena
1 year ago
Fim

Daya daga cikin jarumai maza da aka dade ana damawa dasu a masana’antar Kannywood tsawon lokaci Ali Dawayya yayin zantawa da jarumar Kannywood Hadiza Gabon a cikin shirinta mai suna Gabon’s Room Talk Show ya bayyana cewar a yanzu harkar da yake yi yafi samun kudin shiga fiye da fina finan da yayi a baya.

Ali Dawayya ya ce harkar fim wata harka ce da ba kowane lokaci ne ake yi ba,za a iya yin fim a yanzu sannan a shafe tsawon watanni ba tare da an sake yin wani shirin fim ba,ba kamar kasuwa da zaka fita yau ka samu kudi kuma ka fita gobe ka samu ba in ji shi.

  • Yadda Ake Kosan Filantan
  • Mutane Na Yi Min Fatan Mutuwa Saboda Rawar Da Na Taka A Shirin Garwashi -Baba Lami

A harkar fim ana samun kudade amma ba kowane lokaci ne ake yi ba saboda haka idan ka dogara kacokan a kan fim to wata rana zaka nemi kudin da zaka yi cefane ka rasa saboda ba abu ne wanda ake yi kullum kullum ba in ji shi.

Yanzu da nake sana’ar Bolt (Zirga Zirga) nikan samu fiye da abinda nike samu a harkar fim domin kuwa idan wani ya bukaci in dauke shi zuwa wata unguwa na dauke shi, zai ji dadin aiki tare dani kuma zai ji a ransa yau dan fim ne ya dauko ni a mota hakan zai sa ya bani fiye da abinda muka yi dashi zai bani saboda jin dadin aikin da na yi mashi in ji Dawayya.

Daga karshe jarumin ya bukaci sabbin jini ko kuma matasa masu sha’awar shiga wannan harka ta fim da su tabbatar suna da wata sana’ar da za su rike ta daban, domin kuwa kar harkar fim ko daukaka ta sa ka saki ainahin sana’a ko kasuwancin da ka iya, idan kuwa ka yi hakan wata rana zaka yi danasani ya kara da cewa.-Ali Dawayya

LABARAI MASU NASABA

Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin Kannywood, Malam Nata’ala

Babban Burina Zama Fitacciyar Jaruma A Duniya —Aisha Umar

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin Kannywood, Malam Nata’ala
Nishadi

Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin Kannywood, Malam Nata’ala

November 8, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP
Nishadi

Babban Burina Zama Fitacciyar Jaruma A Duniya —Aisha Umar

November 1, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Manyan Labarai

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Next Post
Ba Auren Jari Ya Sa Na Daina Fitowa A Fina-finai Ba -Sadi Sawaba

Ba Auren Jari Ya Sa Na Daina Fitowa A Fina-finai Ba -Sadi Sawaba

LABARAI MASU NASABA

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

November 9, 2025
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

November 9, 2025
Triumph

Zargin Ɓatanci Ga Annabi: Alaƙar Triumph Da Gwamnatin Kano Da Majalisar Shura

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Samun Ci Gaba Mai Karancin Fitar Da Hayaki

November 8, 2025
Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

Kasar Sin Ta Sake Jaddada Cikakken Goyon Bayanta Ga Muhimmiyar Rawar Da MDD Ke Takawa A Harkokin Kasa Da Kasa 

November 8, 2025
Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

Turkiyya Na Karbar Bakuncin Wasu Kasashen Musulmai Game Da Makomar Gaza

November 8, 2025
Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

Babban Yankin Sin Da Taiwan Sun Yi Tarukan Bita Don Tunawa Da Taron Xi Da Ma Mai Tarihi

November 8, 2025
Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

Kasashen Afirka Bakwai Da Sojojin Amurka Suka Shiga

November 8, 2025
Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

Firaministan Kasar Georgia: CIIE Muhimmin Dandali Ne

November 8, 2025
Yadda Aka Tsara Gudanar Da Gasar Kofin Afirka A Moroko

Yadda Aka Tsara Gudanar Da Gasar Kofin Afirka A Moroko

November 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.