Ita ma dabarar koyarwar da ake tana da ta ta matsalolin daga ciki masu amfani sun hada da (Ahmad, 2005):
1.Malami yana kokarinsa wajen lamarin yadda zai koyar da kuma fatan niyyar ya shi ko hkar zata cimma ruwa, ta hanyar abubuwan da ta kunsa, sai samun abubuwan da za ayi, yadda za ayi su, hanyoyin da za ayi amfani da su wajen koyawa masu koyo.
- Rawar Da Masu Sa Ido Ke Takawa Wajen Magudin Zabe A Nijeriya
- Sin Ta Yi Kira Ga Isra’ila Da Ta Dakatar Da Danyen Aikin Dake Barazanar Jefa Yankin Cikin Wani Bala’i
Daganan kuma za a duba irin nasarar da aka samu wajen darasin da aka koyar, wato koda ace an yi ma jawabin na shi tamkar kamar Malami ya koyawa dalibai sau biyar, irin haka ana iya gane halin da wadanda aka gabatarwa jawabin suka shiga.
2.)Bayani da baka ta ilimi shine abu na karshe da Malami zai yi wand shi kadai ne, irin saduwar wasu abubuwa ne biyu ta hanyar da ake sadar da wani sako, da lamarin yake da alaka da wand ake koya mawa ana iya cewar ma ba yi su bane, an kuma gane cewa sadarwa ta kan samar da matsala akan abubuwan da suka shafi koyo, da cimma darussan ilimi da ake so a koya, ta hanyar amfani da kayan koyarwa kamar wani abu da yayi kamar da irin wanda ake son magana kan shi, nambobi,da kuma zane, ba a damu da su ba wajen hanyar koyarwa da koyo.
3)Hakanan ma shi amfanin wanda ake koyamawa wajen dabarar koyarwa shine ya yi sauroron abinda ke koya mashi, domin shi bai taka wata rawa ko bada wta gudunmwa wajen hanyar koyarwar,ta hakan ne ake iya gane shi ilimi zai iya amfanarwa, idan wanda ake koyamawa ya kasance yana kowa ma kan shi da sauran masu koyo da kan shi.
4)Dabarar da aka yi amfani da ita bata dace da gabatar ko yin wasu daga cikin abubuwan da kuma abinda maudu’in ya kunsa wanda ya hada da aikin ko kinetic field,saboda abin an maida hankali ne a yanayin da ya dace, wanda matsayi ne na karshe daya kunshi yadda aka yin aiki da kuma koyarwa ta jan hankali.
5)Hakanan kuma ba ayi la’akari da bambancin ra’ayi bawajen lamarin da ya shafi yadda mai koyo zai koyi abubuwa ta bangarori daban daban, abin ya kuma kasance ne da wacce irin fahimta ke gare su.
Daga cikin marasa kyau rashi kyau sun hada ga (Noon Center, 2011):
1)Yana da wahala da dukkan masu koyo su cigaba da mai da hankali ga shi Malamin saboda tsaida hankalin masu koyo ga Malami kawai ya danganta ne akan irin basirar shi ta yadda yake gabatar da wani abu, yana kuma da matukar wuya ga masu koyo su ci gaba da maida hankali ga Malami, domin shi maganar maida hankali na masu koyo ga abinda yake koya masu,ya danganta ne ga irin basirarsa ta karatu.Yadda ya shirya da gabatar abubuwan da za iyi bayani kansu,da irin dabarar da za iyi abin ya ta’allaka ne akan irin halin da yake ciki.
2.Yadda take amfani da kalmomi abin yana bukatar lokaci mai yawa fiye dayin karatu.
3) Amfani da kalmomi ya dogara ne akan shi ma yana da iyakar shi domin lura da halayyar masu koyo,da kuma samar da hanyar sabawa da tunani mai amfani.
4) Dabarar karatu wani lokaci ta kan zamewa Makami da matsala musamman ma watakila yana da ‘yar matsala akan kimiyya.Ko shakka babu tattaunawa kan amsa ta masu koyo da kuma yadda dukkan ajin za su kasance tare da abubuwan da ake yi, abin zai kra kayatar da shirin gaba daya.
Idan ana maganar dabarun koyarwa manyan da suka fi amfani sun hada da:
1)Yadda za a iya da lokacin da za ayi koyarwar: Don haka ne idan ana son misali shine yadda tsarin koyarwa na Larbawa yake, inda shi Malami yana amfani ne da dabararsa inda zai tabbatar da dukkan bangarorin da suka kamata na kwas din an yi su cikin wani lokaci bam ai tsawo ba, ta hakan ne, su masu koyon za su samu damar samun ilimin da ya dace su sani.
2)Tattali wani babban lamari ne saboda yana samar da dabarar koyarwa ta hanyar amfani da wani abu, da wasu kaya, har ma da rage yawan dakunan gwaje- gwaje da ke bukata yayin da za a maida hankali wajen koyar da yanayin da ake na shekara.
3) Koyar da dalibai masu koyo da yawa a kan lpokacin da ake da shi, yawan masu koyo da ake koya masu ana iya koya masu ta laccoci, kamar dai yadda ake yi a Jami’oi.