• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

NIWA Ta Yi Bitar Matakan Kariya Ga Masu Amfani Da Jirgin Ruwa A Kebbi 

by Umar Faruk Birnin Kebbi
1 year ago
Kebbi

Hukumar kula da hanyoyin ruwa (NIWA) ta gudanar da taron kwanaki biyu ga masu ruwa da tsaki da ke amfani da jiragen ruwa a ranar 24 zuwa 25 ga watan Agusta, 2024, domin magance matsalar yawan samun ambaliyar ruwa, da wayar da kan masu ruwa da tsaki, da kuma fasinjojin masu amfani da jirgin ruwa a matsayin hanyar zirga zirga a jihar Kebbi musamman mutanen da ke kusa da gaɓar Kogi.

Taron wanda ya samu halartar wakilai daga mai martaba Sarkin Yauri, da HYPPAD, da ƙaramar hukumar Yauri, da sauran hukumomin tabbatar da tsaro.

  • Gwamnatin Kebbi Za Ta Ci Gaba Da Sanya Sarakuna Cikin Gudanar Da Shugabanci  – Gwamna Nasir
  • Majalisar Jihar Kebbi Ta Amince Da Ƙudirin Gyaran Dokar Ƙananan Hukumomi

Taron dai ya mayar da hankali ne kan illolin da ke tattare da ambaliyar ruwa da kuma muhimmancin bin ƙa’idojin kariya yayin amfani da jiragen ruwa, a ɓangaren Fasinjoji tattaunawar ta ta’allaka ne kan matakan kariya na wajibi, da sanya riguna kare nutsewa kafin shiga kwale-kwale, da hana tafiye-tafiye cikin dare, da samun na’urorin kashe gobara a cikin jirgi da kuma wuce ƙa’idar lodin kaya ko fasinjojin don hana kifewar jirgi.

Kebbi

Jami’an NIWA sun jaddada cewa waɗannan matakan kariya ayyuka ne masu mahimmanci don guje wa faruwar matsala.

LABARAI MASU NASABA

Hukumar NASENI

Daɓid Adeyemi

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Labarai

Hukumar NASENI

October 25, 2025
Labarai

Daɓid Adeyemi

October 25, 2025
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka
Kiwon Lafiya

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Next Post
Masarautar Gwandu Ta Farfaɗo Da Hawan Doki Na Shekara-Shekara

Masarautar Gwandu Ta Farfaɗo Da Hawan Doki Na Shekara-Shekara

LABARAI MASU NASABA

Hukumar NASENI

October 25, 2025
An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

October 25, 2025

Daɓid Adeyemi

October 25, 2025
Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

October 25, 2025
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Lafiya Na Shekarar 2025 Dakta Seidu Adebayo Bello

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.