Azumin Ramadan Na 07
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:19
Abeokuta 6:57 5:38
Abuja/Suleja 6:43 5:22
Akure 6:49 5:30
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:18
Auchi 6:45 5:26
Ankpa/Ayangba 6:40 5:20
Argungu 6:54 5:10
Azare/Jama’are 6:32 5:07
Bama 6:18 4:53
Bauchi/Ningi 6:33 5:10
Benin 6:48 5:30
Bichi 6:40 5:15
Bida 6:47 5:26
Birnin Gwari 6:45 5:22
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:29
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 5:10
Biu 6:23 5:00
Calabar 6:36 5:20
Damaturu 6:25 5:00
Daura/Dambatta 6:39 5:13
Dutse 6:36 5:11
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:18
Enugu 6:40 5:22
Funtua/Tsafe 6:44 5:18
Gombe 6:27 5:02
Gumi 6:52 5:27
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:20
Gwadabawa 6:52 5:26
Hadejia/Gumel 6:34 5:08
Ibadan/Ife 6:54 5:34
Ilesha/Baruba 6:57 5:36
Ilorin/Kaiama 6:53 5:32
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 5:04
Jere 6:42 5:19
Jos/Saminaka 6:36 5:13
Kabba 6:47 5:27
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 16
Kafin Maiyaki 6:40 5:15
Kaduna 6:42 5:19
Kano 6:39 5:14
Katsina 6:43 5:17
Kontagora/Zuru 6:50 5:27
Lafia 6:38 5:17
Lagos 6:56 5:37
Lokoja/Idah 6:44 5:24
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:54
Makurdi 6:37 5:17
Minna 6:46 5:23
Missau 6:29 5:06
Mokwa/New Bussa 6:52 5:31
Monguno 6:18 4:52
Nguru/Gashua 6:30 5:04
Ogbomosho 6:54 5:34
Okene 6:46 5:26
Onitsha 6:43 5:25
Oyo 6:55 5:35
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:25
Potiskum 6:28 5:03
Shagamu 6:55 5:36
Sakoto 6:52 5:26
Takum/Wukari 6:31 5:11
Warri 6:47 5:29
Langtang/Wase Shendam 6:32 5:11
Wurno 6:51 5:25
Yola/Numan 6:21 5:00
Zaria 6:41 5:18
Cotonou-Benin 7:00 5:42
Ndjamena-Chad 6:13 4:48
Niamey-Niger 7: 05 5:37
Zinder-Niger 6:38 5:10
Garoua-Cameroun 6: 17 4:58
Yaounde-Cameroun 6: 23 5:07
MAJIYA: Majalisar Yada Musulunci, Kaduna
Faxakarwa:
Manzon Allah (SAW) ya hore mu mu nemi ilimi mai amfani, sannan mu nemi tsari daga ilimi mara amfani. Don haka, dan’uwa/’yar’uwa, kafin ka/ki tsunduma neman ilimi, ka/ki tabbatar da wannan ilimi da za a je nema yana da amfani ga addininka, rayuwarka da ta sauran al’umma, in kuwa ba haka ba, barin wannan ilimin shi ya fi zama alheri. Allah ya sa mu dace, amin.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp