Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta koma matsayi na biyu akan teburin Gasar Laliga ta kasar Sifaniya bayan yin canjaras da Rayo Vallecano a Santiago Bernebeau.
Madrid wacce take matsayi na daya tun bayan doke abokiyar hamayyarta Barcelona a satin da ya gabata, ta koma ta biyu bayan kasa doke Vallecano a ranar Lahadi.
Vinicius Junior ya jefa kwallo a minti na 66 na wasan amma na’urar VAR ta soke cin bayan dogon bincike.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp