Da misalin karfe 1 na yammacin yau ne, rundunar ’yantar da jama’ar kasar Sin dake gabashin kasar, ta kaddamar da harbe-harbe daga nesa yayin atisayen soja kan yankin teku dake gabashin zirin Taiwan.
Rahotanni na cewa, rundunar ’yantar da jama’ar kasar Sin, ta gudanar da muhimmin atisayen sojan ne daga karfe 12 na ranar yau Alhamis zuwa karfe 12 na ranar 7 ga watan Agusta. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp