• English
  • Business News
Sunday, October 12, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sakamako Da Aka Samu Bayan Gina Shawarar Ziri Daya Da Hanya Daya

by CGTN Hausa
2 years ago
Ziri

LABARAI MASU NASABA

Wang Yi: Sin Na Maraba Da Dukkanin Matakai Na Dawo Da Zaman Lafiya A Gaza

Masanin Kenya: Taron Kolin Mata Ya Shaida Alkawarin Sin Na Inganta Hakkin Mata

Kwanan baya tashar yanar gizo ta jaridar “Times” ta kasar Agentina, ta wallafa wani bayani mai taken “Cika shekaru goma da gina shawarar ziri daya da hanya daya: Damammakin kasashe masu tasowa da masu samun saurin bunkasuwa”, wanda a ciki aka yi bayani kan taron kolin hadin gwiwar kasa da kasa bisa shawarar ziri daya da hanya daya karo na 3, wanda za a gudanar a birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin.

Kawo yanzu kasashe sama da 130, da kungiyoyin kasa da kasa fiye da 30 sun riga sun tabbatar da aniyar su ta halartar taron.
Shekaru goma da suka gabata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da shawarar gina zirin tattalin arziki kan hanyar siliki, da hanyar siliki ta kan teku a karni na 21, kuma ya zuwa karshen watan Yunin bana, gaba daya kasashe sama da 150, da kungiyoyin kasa da kasa fiye da 30 sun daddale takardun hadin gwiwa sama da 200, bisa shawarar ziri daya da hanya daya, kana adadin cinikayyar shige da fice dake tsakanin kasar Sin da wadannan kasashen sun zarta dalar Amurka triliyan 19.1. Ana iya cewa, kasashe da kungiyoyin da suka shiga shawarar suna kara karuwa a cikin shekaru goma da suka gabata.

Alal hakika, tun da farko kasashen da suka shiga shawarar sun fi mai da hankali ne ga kyautata zaman rayuwar al’ummun kasa da kasa. Kaza lika bankin duniya ya yi hasashen cewa, nan da shekarar 2030, kudaden da aka zuba bisa shawarar za su kubutar da mutane miliyan 7.6 daga kangin talauci mai tsanani, kuma za su fitar da mutane miliyan 32 daga kangin matsakaicin talauci, kana abu mafi muhimmanci shi ne, shawarar ta kara karfafa fahimtar juna dake tsakanin al’ummun kasashen, tare kuma da habaka cudanyar wayewar kai yadda ya kamata. (Mai fassara: Jamila)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Wang Yi: Sin Na Maraba Da Dukkanin Matakai Na Dawo Da Zaman Lafiya A Gaza
Daga Birnin Sin

Wang Yi: Sin Na Maraba Da Dukkanin Matakai Na Dawo Da Zaman Lafiya A Gaza

October 11, 2025
Masanin Kenya: Taron Kolin Mata Ya Shaida Alkawarin Sin Na Inganta Hakkin Mata
Daga Birnin Sin

Masanin Kenya: Taron Kolin Mata Ya Shaida Alkawarin Sin Na Inganta Hakkin Mata

October 11, 2025
Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Takunkumin Da Amurka Ta Sanyawa Masana’antunta 
Daga Birnin Sin

Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Takunkumin Da Amurka Ta Sanyawa Masana’antunta 

October 11, 2025
Next Post
Rikicin Isra’ila Da Falasdinu: CAN Ta Nuna Damuwa Kan Halin Da Masu Ziyara Na Nijeriya Ke Ciki A Isra’ila

Rikicin Isra'ila Da Falasdinu: CAN Ta Nuna Damuwa Kan Halin Da Masu Ziyara Na Nijeriya Ke Ciki A Isra'ila

LABARAI MASU NASABA

Wang Yi: Sin Na Maraba Da Dukkanin Matakai Na Dawo Da Zaman Lafiya A Gaza

Wang Yi: Sin Na Maraba Da Dukkanin Matakai Na Dawo Da Zaman Lafiya A Gaza

October 11, 2025
Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

October 11, 2025
Masanin Kenya: Taron Kolin Mata Ya Shaida Alkawarin Sin Na Inganta Hakkin Mata

Masanin Kenya: Taron Kolin Mata Ya Shaida Alkawarin Sin Na Inganta Hakkin Mata

October 11, 2025
Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 

Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 

October 11, 2025
Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Takunkumin Da Amurka Ta Sanyawa Masana’antunta 

Sin Ta Mayar Da Martani Game Da Takunkumin Da Amurka Ta Sanyawa Masana’antunta 

October 11, 2025
Me Ya Sa Jaruman Masana’antar Kannywood Ke Auren Sirri?

Me Ya Sa Jaruman Masana’antar Kannywood Ke Auren Sirri?

October 11, 2025
Yanayin Sashen Samar Da Gidaje Na Sin Ya Kara Inganta Tsakanin 2021 Zuwa 2025

Yanayin Sashen Samar Da Gidaje Na Sin Ya Kara Inganta Tsakanin 2021 Zuwa 2025

October 11, 2025
Tarihin Hassan Usman Katsina (1)

Tarihin Hassan Usman Katsina (1)

October 11, 2025
An Gudanar Da Taron Hadin Kai Na Raya Albarkatun Kasa Tsakanin Sin Da Mozambique

An Gudanar Da Taron Hadin Kai Na Raya Albarkatun Kasa Tsakanin Sin Da Mozambique

October 11, 2025
Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya

Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya

October 11, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.