• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sakamakon Binciken Jin Ra’ayin Jama’a: Sama Da Kashi 80% Na Masu Amsa Tambaya A Duniya Na Kiran Da A Kaucewa Samun Karuwar Sabbin Masu Harbuwa Da Cutar COVID-19

by CMG Hausa
3 years ago
COVID-19

A halin yanzu dai ana ci gaba da samun bullar cutar numfashi ta COVID-19 a fadin duniya.

Tun daga farkon wannan shekara, adadin wadanda suka mutu a duk duniya sakamakon cutar ya zarce miliyan daya, kuma har yanzu kwayar cutar tana ci gaba da canzawa.

  • Sin Ta Kara Baiwa Zimbabwe Allurar Rigakafin COVID-19

A ‘yan kwanakin da suka gabata, sashen CGTN na babban rukunin gidan rediyo da talibijin na kasar Sin wato CMG, ya kaddamar da wani bincike tsakanin masu amfani da yanar gizo a duk fadin duniya, wanda sakamakon sa ya nuna cewa, sama da kashi 60% (60.44%) na wadanda suka amsa tambayoyi, sun damu matuka game da illar da cutar ke haifarwa ga lafiyar dan adam a dogon lokaci.

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ayyana cewa, barkewar cutar na ci gaba da zama “lamarin gaggawa ga lafiyar jama’a da ke addabar kasashen duniya”.

Hukumar ta kuma ba da shawara ga kasashe daban daban, da su ci gaba da sanya ido kan cutar, tare da sabunta shirye-shiryensu na tinkarar annobar.

LABARAI MASU NASABA

Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO

An Kara Habaka Sabon Karfin Samar Da Kayayyaki Da Hidimomi Mai Dorewa a Cikin Watannin Tara Na Farkon Bana

Dangane da hakan, kashi 85.4% na wadanda suka amsa tambayoyin sun yi imanin cewa, ya kamata a dauki matakan hana kamuwa da cutar, kuma kashi 8.3% ne kadai suka nuna rashin damuwa dangane da halin da ake ciki.

Wadanda aka zanta da su, ba su yi watsi da batun tinkarar annobar yadda ya kamata, kamar yadda kafafen yada labarai na kasashen yamma ke tallatawa ba. Akasin hakan ma, yayin da ra’ayin “yin watsi da” rigakafin cutar ke kara ta’azzara, da hadarin canzawa, da yaduwar annobar, a daya hannu cutar na ci gaba da yin illa ga al’umma a fannonin karuwar nau’o’in ta da ake da su, ta fuskar kayan aikin likitanci da karancin ma’aikata.

Kasashen da suka dauki matakan ko-in-kula game da rigakafin kamuwa da cutar a yanzu ba su ga ta zama ba, balle su kai ga cimma nasara a kwance. (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO

October 17, 2025
An Kara Habaka Sabon Karfin Samar Da Kayayyaki Da Hidimomi Mai Dorewa a Cikin Watannin Tara Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

An Kara Habaka Sabon Karfin Samar Da Kayayyaki Da Hidimomi Mai Dorewa a Cikin Watannin Tara Na Farkon Bana

October 17, 2025
Tawagar Sin Ta Dindindin A Hukumar Fao Ta Fara Aiki
Daga Birnin Sin

Tawagar Sin Ta Dindindin A Hukumar Fao Ta Fara Aiki

October 17, 2025
Next Post
Kano Za Ta Fara Kera Sarka da Dankunnen Zinare A 2023 – Gwamnatin Tarayya

Kano Za Ta Fara Kera Sarka da Dankunnen Zinare A 2023 – Gwamnatin Tarayya

LABARAI MASU NASABA

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Ƴansanda, Sun Kashe 2 A Kaduna

October 18, 2025
Radda

Gwamnan Katsina Ya Bukaci Al’umma Su Hada Hannu Da Gwamnati Wajen Kawar Da Matsalar Tsaro

October 18, 2025
Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

Yajin Aikin ASUU: Majalisar Dattawa Ta Tsoma Baki, Za Ta Gana Da Ministan Ilimi

October 18, 2025
IMF

Fitar Da Kudi Ta Haramtacciyar Hanya Na Kara Dagula Matsalar Tattalin Arziki – IMF

October 18, 2025
majalisar kasa

Majalisar Wakilai Ta Gayyaci CBN Da Bankuna Kan Cire Wa Kwastomomi Kudi Ba Dalili

October 18, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

Matashi Ya Kashe Ɗan Acaɓa Don Neman Kuɗin Auren Mace Ta Uku A Bauchi

October 17, 2025
katsina

Tawagar Bankin Duniya Ta Gana Da Gwamnan Katsina Kan Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira Muhallinsu

October 17, 2025
Tinubu Ya Amince A Fara Aikin Tashoshin Jiragen Ruwa Na Apapa Da Kalaba Da Fatakwal Da Warri — NPA

Tinubu Ya Amince A Fara Aikin Tashoshin Jiragen Ruwa Na Apapa Da Kalaba Da Fatakwal Da Warri — NPA

October 17, 2025
Akwai Bukatar Al’umma Ta San Aikin Da Asusun Tallafa Wa Manyan Makarantu (TETFUND) Ya Yi  – Masari

Akwai Bukatar Al’umma Ta San Aikin Da Asusun Tallafa Wa Manyan Makarantu (TETFUND) Ya Yi  – Masari

October 17, 2025
Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO

Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO

October 17, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.