• English
  • Business News
Friday, October 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sauyin Sararin Samaniya: Wasu ‘Yan Austireliya Sun Zaci Tashin Duniya Ya Zo

by Rabi'u Ali Indabawa
3 years ago
Samaniya

A lokacin da launin sararin samaniya ya sauya zuwa ruwan hoda a wani gari dake Australiya, wata mazauniyar garin Tammy Szumowski, ta yi zaton tashin duniya ne ya zo.

“Na yi kokari na nutsu ban rude ba, na gaya wa ‘ya’yana cewar: “Ba wani abin damuwa ba ne,” kamar yadda ta shaida wa manema labarai.

  • ‘Yan Sanda Sun Cafke Wasu Mutane 4 Da Ake Zargi Da Kashe Hadimin Omo-Agege A Delta

“Amma a cikin raina cewa nake, kam bala’i, me ke shirun faruwa ne haka?”
Daga baya an gano cewa wani haske ne yake tasowa daga wata gonar wiwi da ke wajen garin na Mildura a Arewacin Victoria.

Amma baya ga Misis Tammy, akwai wasu mazauna garin da su ma suka shiga halin dimuwa na ganin wannan lamari, har suna tunanin ko wasu bakin halittu ne suka kutso duniya, ko kuma wani katon dutse ne yake wucewa ta sararin samaniyar.

“Mama da baba suna magana a waya yana ce mata: ‘Gara na yi sauri na shanye shayina saboda duniya za ta tashi.”
“Sai mama ta ce: ‘To me shan shayi zai kara maka idan har tashin duniyar ne ya zo.’

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Kuncin Talauci – Shettima 

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Zafafa Hare-hare A Jihohin Arewa Maso Yamma

“Shi ma wani dan garin, Nikea Champion, ya ce da fari ya zaci wata ne ya kara girma kuma haskensa ya yi bau a lokacin da ya ga launin samaniyar ya sauya.”
“Babu irin tunanin da ban yi ba na batun tashin duniya.”

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shettima
Labarai

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Kuncin Talauci – Shettima 

October 17, 2025
An Kashe Mutane Da Dama Da Kone Gidajensu A Wani Hari Da Aka Kai Benuwai
Labarai

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Zafafa Hare-hare A Jihohin Arewa Maso Yamma

October 17, 2025
Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Aikin Samar Da Ruwa Da Kamfanin Sin Ya Gudanar A Birnin Abuja
Manyan Labarai

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

October 17, 2025
Next Post
Shin ‘Yan Nijeriya Za Su Koma Hayyacinsu Na Girmama Shugabanni? (Ra’ayi)

Shin ‘Yan Nijeriya Za Su Koma Hayyacinsu Na Girmama Shugabanni? (Ra'ayi)

LABARAI MASU NASABA

Shettima

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Kuncin Talauci – Shettima 

October 17, 2025
Manzon Allah

Manzon Allah (SAW) Ne Ya Kafa Tushen Wayewar Kai A Duniya

October 17, 2025
An Kashe Mutane Da Dama Da Kone Gidajensu A Wani Hari Da Aka Kai Benuwai

Yadda ‘Yan Bindiga Ke Zafafa Hare-hare A Jihohin Arewa Maso Yamma

October 17, 2025
Shugaban Najeriya Ya Kaddamar Da Aikin Samar Da Ruwa Da Kamfanin Sin Ya Gudanar A Birnin Abuja

Afuwar Tinubu Ga Masu Manyan Laifuka: Ta Bar Baya Da Ƙura

October 17, 2025
Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

October 17, 2025
Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
NAWIA

Ranar Abinci Ta Duniya: NAWIA Ta Tallafawa Mata 114  Da Kayan Aikin Gona A Zamfara

October 16, 2025
Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

October 16, 2025
Gaza

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

October 16, 2025
Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

October 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.