• English
  • Business News
Monday, September 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaban Kasar Saliyo Zai Kawo Ziyara A Kasar Sin

by CGTN Hausa
2 years ago
in Daga Birnin Sin
0
Shugaban Kasar Saliyo Zai Kawo Ziyara A Kasar Sin
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Adadin Kamfanonin AI A Sin Sun Haura 5,000

Xi Ya Halarci Taron Kungiyar BRICS Ta Yanar Gizo

Bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio zai kawo ziyara a kasar Sin tun daga ranar 27 ga watan Febrairu zuwa ranar 2 ga watan Maris.

Game da ziyarar da shugaban kasar Saliyo zai kawo kasar Sin kuwa, Mao Ning ta ce an yi imanin wannan ziyara za ta ingiza sabon kuzari, ga cikakken ci gaba mai zurfi na alakar Sin da Saliyo.

  • Kuri’un Jin Ra’ayin Jama’a Na CGTN Game Da Ci Gaban Tattalin Arzikin Sin Sun Nuna Yadda Kasar Ta Samu Ci Gaba Mai Inganci
  • ‘Yan Boko Haram Sun Sake Lalata Layukan Wutar Lantarki Mai Karfin 330KVA A Yobe

An haifi Julius Maada Bio a watan Mayu na shekarar 1964, ya shiga jamiyyar jamaar kasar Saliyo a shekarar 2005, kuma a watan Afrilu na shekarar 2018, ya zama shugaban kasar Saliyo, kana ya samu zarcewa a karo na biyu a matsayin shugaban kasar a watan Yuni na shekarar 2023.

Shugaba Bio ya taba zuwa kasar Sin inda ya shafe kusan wata guda tun daga watan Agusta zuwa Satumba na shekarar 2018 don halartar taron kolin Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Afirka na FOCAC tare da kuma yin ziyarar aiki a kasar Sin. A watan Mayu na shekarar 2021, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya buga masa waya don taya shi murnar cika shekaru 50 da kulla dangantakar diplomasiyya a tsakanin kasashen biyu. (Masu Fassarawa: Zainab Zhang, Saminu Alhassan)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Manzon Musamman Na Shugaban Kasar Sin Xi Jinping Ya Halarci Jana’izar Marigayi Shugaba Kasar Namibia Hage Geingob

Next Post

Masanin Kasar Zambia: Tattalin Arzikin Sin Ginshike Ne Ga Duniya

Related

Adadin Kamfanonin AI A Sin Sun Haura 5,000
Daga Birnin Sin

Adadin Kamfanonin AI A Sin Sun Haura 5,000

49 minutes ago
Xi Ya Halarci Taron Kungiyar BRICS Ta Yanar Gizo
Daga Birnin Sin

Xi Ya Halarci Taron Kungiyar BRICS Ta Yanar Gizo

2 hours ago
Xi Zai Halarci Taron Kolin Shugabannin Kasashen BRICS Ta Kafar Bidiyo
Daga Birnin Sin

Xi Zai Halarci Taron Kolin Shugabannin Kasashen BRICS Ta Kafar Bidiyo

19 hours ago
Kudin Ajiya Na Sin A Ketare Ya Karu A Watan Agusta
Daga Birnin Sin

Kudin Ajiya Na Sin A Ketare Ya Karu A Watan Agusta

20 hours ago
An Fara Jigila Kai Tsaye Daga Lardin Zhejiang Na Sin Zuwa Nahiyar Afrika
Daga Birnin Sin

An Fara Jigila Kai Tsaye Daga Lardin Zhejiang Na Sin Zuwa Nahiyar Afrika

21 hours ago
Sin Da AU Sun Yi Alkawarin Daukaka Tsaro Da Adalci A Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Da AU Sun Yi Alkawarin Daukaka Tsaro Da Adalci A Duniya

23 hours ago
Next Post
Masanin Kasar Zambia: Tattalin Arzikin Sin Ginshike Ne Ga Duniya

Masanin Kasar Zambia: Tattalin Arzikin Sin Ginshike Ne Ga Duniya

LABARAI MASU NASABA

Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace

Abin Fargaba Ne Yadda Bashin Nijeriya Ya Haura Tiriliyan 149 – Shugaban Majalisar Wakilai 

September 8, 2025
Adadin Kamfanonin AI A Sin Sun Haura 5,000

Adadin Kamfanonin AI A Sin Sun Haura 5,000

September 8, 2025
Mun KaÉ—u MatuÆ™a Kan Labarin Mutuwar ‘Yan Mauludi A Hanyar Saminaka – Gwamnan Kaduna

Gwamna Uba Sani Ya Buƙaci Al’ummar Jihar Kaduna Da Su Yi Rijistar Katin Zaɓe 

September 8, 2025
Xi Ya Halarci Taron Kungiyar BRICS Ta Yanar Gizo

Xi Ya Halarci Taron Kungiyar BRICS Ta Yanar Gizo

September 8, 2025
DSS Ta Ba Sowore Mako ÆŠaya Ya Janye Maganarsa Kan Tinubu

DSS Ta Ba Sowore Mako ÆŠaya Ya Janye Maganarsa Kan Tinubu

September 8, 2025
PDP Ta Zama Fanko, Ta Rasa Komai– Dele Momodu

PDP Ta Zama Fanko, Ta Rasa Komai– Dele Momodu

September 8, 2025
Kwamitin JAMB Ya BankaÉ—o Magudin Jarabawa A 2025 UTME

Kwamitin JAMB Ya BankaÉ—o Magudin Jarabawa A 2025 UTME

September 8, 2025
Likitoci Sun Fara Yajin Aikin GargaÉ—i Na Mako ÆŠaya A Abuja

Likitoci Sun Fara Yajin Aikin GargaÉ—i Na Mako ÆŠaya A Abuja

September 8, 2025
Sanata Natasha Zata Dawo Aiki Bayan Dakatarwar Wata Shida

Sanata Natasha Zata Dawo Aiki Bayan Dakatarwar Wata Shida

September 8, 2025
Xi Zai Halarci Taron Kolin Shugabannin Kasashen BRICS Ta Kafar Bidiyo

Xi Zai Halarci Taron Kolin Shugabannin Kasashen BRICS Ta Kafar Bidiyo

September 7, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.