ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Fitar Da Shirin Bunkasa Cin Gajiya Daga Bayanai Ko Data

by CGTN Hausa
3 years ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Za Su Gana A Shenzhen Na Sin Ranar 19 Ga Wata

An Gudanar Da Taron Musayar Al’adu Da Cudanyar Jama’a Na Yankin Asiya Da Pacific A Birnin Shenzhen

Kasar Sin ta fitar da shirin aiki na shekaru 3, da nufin bunkasa cin gajiya daga bayanai na ainihi ko data, wajen ingiza samar da hajoji, tare da mayar da bayanai na data a matsayin jigon bunkasa tattalin arziki, da raya zamantakewar al’umma.

Karkashin shirin, wanda sassan hukumomin kasar 17, ciki har da hukumar data ta kasar Sin ko NDA suka wallafa, za a rika amfani da bayanai na data wajen bunkasa sassa 12, kama daga ingiza fannin samar da hajoji, da hada hadar cinikayya, zuwa kirkire-kirkiren fasahohi, da bunkasa ci gaba ta amfani da makamashi marasa dumama yanayi.

  • NPA Ta Jagoranci Samar Da Ruwan Sha Ga Al’ummar Yankin Apapa
  • Binciken Digirin Cuwa-cuwa Na Kasashen Waje Ya Tayar Da Kura

Bisa sabon shirin, cikin shekaru 3 tun daga shekarar nan ta 2024, Sin za ta kara azamar bunkasa amfani da data, da tabbatar da samar da ingantacciyar data, da kyautata yanayin musayar data, da karfafa tsaron ta.

ADVERTISEMENT

An kafa hukumar NDA ne a watan Oktoban shekarar 2023, a wani bangare na bunkasa aniyar Sin ta ingiza tsare-tsare, da gina Sin mai aiki da fasahohin sadarwa ko “Digital China,”, ciki har da fannonin tattalin arziki da zamantakewa na dijital. (Saminu Alhassan)

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Za Su Gana A Shenzhen Na Sin Ranar 19 Ga Wata
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Gudanar Da Taron Musayar Al’adu Da Cudanyar Jama’a Na Yankin Asiya Da Pacific A Birnin Shenzhen
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Me Ya Sa “Lokacin Shenzhen” Na APEC Ya Jawo Hankalin Duniya Sosai?

    Xi Jinping Ya Taya Jami’ar Jinan Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa

MASU ALAKA

Shugabannin Sin Da Rasha Da Amurka Za Su Gana A Shenzhen Na Sin Ranar 19 Ga Wata
Daga Birnin Sin

November 16, 2026
An Gudanar Da Taron Musayar Al’adu Da Cudanyar Jama’a Na Yankin Asiya Da Pacific A Birnin Shenzhen
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Taron Musayar Al’adu Da Cudanyar Jama’a Na Yankin Asiya Da Pacific A Birnin Shenzhen

November 16, 2026
Me Ya Sa “Lokacin Shenzhen” Na APEC Ya Jawo Hankalin Duniya Sosai?
Daga Birnin Sin

Me Ya Sa “Lokacin Shenzhen” Na APEC Ya Jawo Hankalin Duniya Sosai?

November 16, 2026
Next Post
Kamfani Ya Yaye Masu Kirkirar Fasaha 1,000 A 2023

Sojoji Sun Dakile Hare-Haren Ƴan Ta’adda, Sun Kashe Wasu Da Dama A Hare-Haren Sama

Sojoji Sun Dakile Hare-Haren Ƴan Ta’adda, Sun Kashe Wasu Da Dama A Hare-Haren Sama

November 16, 2026
Xi Jinping Ya Taya Jami’ar Jinan Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa

Xi Jinping Ya Taya Jami’ar Jinan Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa

November 16, 2026
An Yi Taron Tattaunawa Na “Jakadu Da Shugabannin Kamfanonin APEC” A Birnin Shenzhen

Kamfanin Dangote Sinotruk Ya Fara Hada Motar Dakon Kaya Mai Amfani Da Lantarki A Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Biya Bashin Naira Tiriliyan 1.23 Na Kamfanonin Samar Da Wutar Lantarki

Atiku Ya Yi Alƙawarin Magance Matsalar Tsaro Da Farfaɗo Da Tattalin Arziƙi Idan Aka Zaɓe Shi

2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci