Yau ne, kasar Sin ta yi amfani da rokar Lijian-1 Y2 wajen harba taurarin dan Adam 26 zuwa sararin samaniya, daga cibiyar harba tauraron dan Adam ta Jiuquan da ke arewa maso yammacin kasar Sin, lamarin da ya kafa tarihi na mafi yawan taurarin dan Adam da aka harba da roka guda daya a kasar. (Mai fassarawa: Ibrahim)
Talla