Kasar Sin ta yi maraba da yarjejeniyar tsagaita wuta na wucin gadi da aka cimma tsakanin bangarorin Palasdinu da Isra’ila, kuma tana fatan yarjejeniyar za ta taimaka wajen saukaka matsalolin jin kai da rage tsanantar rikicin da ma zaman dardar a yankin.
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning ce ta bayyana hakan, yayin taron manema labarai na yau Laraba.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp