Da karfe 11:02 na ranar yau Litinin, an cimma nasarar harba tauraron dan adam na SEO ta hanyar amfani da rokar Long March 2C a cibiyar harba tauraron dan adam na Taiyuan dake kasar Sin.
Tauraron dan adam din ya shiga sararin samaniya kamar yadda aka tsara cikin nasara.Wannan ne karo na 664 da aka yi amfani da jerin rokar Long March wajen harba tauraron dan Adam. (Safiyah Ma)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT