ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Ceto Yara 18 Da Aka Sace A Kaduna

by Sulaiman
5 minutes ago
Sojoji

LABARAI MASU NASABA

Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir

Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato

Dakarun Sojojin Nijeriya sun ceto yara 18 da wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne suka sace a Jihar Kaduna, yayin da ake ci gaba da ƙoƙarin kuɓutar da wasu huɗu da har yanzu miyagun waɗanda suka yi garkuwa da su ke tsare da su.

An ruwaito cewa an sace yaran, waɗanda mambobi ne na ƙungiyoyin “Boys’ Brigade da Girls’ Brigade”, a safiyar Lahadi, 22 ga Nuwamba, 2026, lokacin da suke gudanar da tattakin motsa jiki da safe a cikin al’ummar Mother-Cat, da ke yankin Kachia/Kajuru na jihar.

A cewar wata sanarwa da Mukaddashin Daraktan Hulɗa da Jama’a na Rundunar Sojin Nijeriya, Kanal Appolonia Anele, ya fitar a ranar Lahadi, dakarun da ke ƙarƙashin Sashi na Ɗaya na Operation FANSAN YAMMA sun fara bin waɗanda suka yi garkuwa da yaran nan take bayan samun kiran neman agajin gaggawa.

ADVERTISEMENT

Sanarwar ta ce aikin ya kai ga ceto yara 18 daga cikin 22 da aka sace, yayin da ake ci gaba da neman sauran huɗun.

Sojoji
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Rundunar Sojojin Sin Mai Aikin Wanzar Da Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu Ta Gudanar Da Tallafin Jin Kai A Gidan Marayu Dake Juba
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Taron Tattaunawa Tsakanin Sin Da Afirka A Mauritius
  • Sulaiman
    Sin Ta Mayar Da Martani Ga Matakin Amurka Na Hana Kamfanonin Sadarwar Sin Samun Lambobin Waya Ta Intanet
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Dandalin Musayar Dabaru Game Da Rage Talauci Tsakanin Sin Da Afirka
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kwankwaso Ya Sa Na Rantse Wa Tinubu Za Mu Koma APC – Abba Kabir
Siyasa

November 23, 2026
Ƴan Bindiga Sun Ƙona Makarantar Sakandare A Jihar Filato
Manyan Labarai

November 22, 2026
Duk Jam’iyyar da Ta Ce Na Janye Daga Takara, Tinubu Ta Ke Wa Aiki – Atiku

Ba Mu Da Wata Yarjejeniya Da Wani Ɗan Takara – TIGMEIN

An Yi Taron Dandalin Tattaunawa Kan Nazarin Tunanin Tsarin Gurguzu A Kasar Sin

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci