Da Dumi-Dumi: ‘Yansanda Sun Cafke Wani Dan Bindiga Dan Shekara 20 A Kaduna
Rundunar ‘yansandan Jihar Kaduna ta ce jami’anta na Operation Restore Peace a yankin Galadimawa, sun tarwatsa wani sansanin masu garkuwa ...
Read moreRundunar ‘yansandan Jihar Kaduna ta ce jami’anta na Operation Restore Peace a yankin Galadimawa, sun tarwatsa wani sansanin masu garkuwa ...
Read moreMista Yakubu Lawal, Kwamishinan yada labarai da al’adu na Jihar Nasarawa da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da shi ...
Read moreAn harbe wasu jami'an 'yansanda biyu har lahira a shingen bincike yayin da suke bakin aikinsu a kauyen Kuru da ...
Read moreRundunar 'yansandan jihar Bauchi ta samu nasarar cafke wani saurayi mai shekara 27 a duniya, Munkaila Ado bisa zargin kashe ...
Read moreRundunar 'yansandan Nijeriya ta fitar da sanarwar tsaurara matakan tsaro a makarantu da asibitoci a daukacin kasar.
Read moreAn yi artabu tsakanin jami’an rundunar ‘yansanda da wasu zaunagari-banza a yankin Jikwoyi da ke kan hanyar Nyanya zuwa Karshi ...
Read more‘Yansandan sun samu nasarar kama mutum goma sha bakwai da ake zarginsu da laifin yin garkuwa da mutane Jihar Filato ...
Read moreKamar yadda aka fadi a baya cewa, mai magana da yawun hukumar, Olumuyiwa Adejobi, ya gabatar da wannan sanarwa ne ...
Read more© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.