ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tashin Farashin Kayan Masarufi Ya Fi Illa Ga Mazauna Jihohin Sakkwato, Edo Da Borno

by Abubakar Abba
1 year ago
Farashi

Biyo bayan rahoton da Hukumar Kididdiga ta Kasa ta fitar a cikin want Ukotobar 2024, na samun hauhawan farashin kayan masarufi, hakan ya nuna cewa, alumomin da ke a jihohin Sokoto, Edo, da Borno, sun fi sayen kayan da tsada

Rahoton Hukumar ya bayyana cewa, hauhawan farashin kayan a kasar nan, ya karu zuwa kashi 33.88 daga kashi 32.70 a watan Satumbar 2024.

  • Gwamnatin Bauchi Ta Kaddamar Da Kwamitin Adana Kayan Abinci
  • Shari’un Zabe: A Kauce Wa Tarzoma Duk Yadda Ta Kaya

Hauhawan ta faru ne, akasari saboda tashin farashin man fetur, wanda daga shekara zuwa shekara, ya kai kashi 6.55, wanda a watan Okobar 2023 ya kasance kan kashi 27.33.

ADVERTISEMENT

Alkaluman na NBS sun nuna cewa, yawan hauhawan na farashin da ta karu a watan Okubar 2024, ya kai kashi 39.16, idan aka kwatanta kashi 7.64 da aka samu a watan Okotobar 2023, wanda ya kai kashi 31.52.

Hukumar ta danganta hauwan farashin kayan abincin kamar na Masara, Dawa, Shikafa da sauransu.

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Kazalika, a daga shekara zuwa shekara, karin farashin kan kayan abinci a jihar Sokoto ya kai kashi 52.18, inda a jihar Edo ya kai kashi 46.55.

Bugu da kari a jihar Borno da ya kai kashi 45.85, inda kuma a jihar Kwara, ya kai kashiu 31.68, jihar Kogi  ya kai kashi 33.30, inda a jihar Ribas, ya kai kashi 33.87.

Har ila yau, daga wata zuwa wata hauhawan farashin a watan Okotubar 2024, ya karu da kashi 5.08 a jihar Adamawa, a jihar Sokoto ya karu da kashi 486.

A  jihar Yobe ya karu da kashi 4.34, inda a jihar Kwara, ya karu da kashi 1.11, inda a jihar  Ondo ya karu da kashi 1.3 a jihar Kogi kuma  ya karu da kashi 1.50.

Wadannan alkaluman sun nuna cewa, hauhawar ta karu a watan Okotobar 2024, idan aka kwatanta da ta  2024.

Haka zalika, daga wata zuwa wata hauhawar a watan Okutobar 2024, ta karu da kashi 2.64 wanda ya karu zuwa kashi 0.12 a cikin watan Satumbar 2024 zuwa kashi  2.52.

Wannan ya nuna cewa, a watan Okobar 2024,an samu karin farashin kayan  mai yawa a watan Satumbar 2024.

Daga shekara zuwa shekara a wata Okutobar 2024 hauhawan farashin kayan a cikin birini ta kai kashi 36.38, wanda ya haura kashi 29.29, a watan Okutobar 2023.

Bugu da kari, daga wata zuwa wata, a cikin birni a cikin watan Okutobar 2024, ya karu da kashi 2.75, wanda hakan ya nuna cewa, an samu karin da ya kai 0.08 idan aka kwatanta da karin da aka samu a watan Satumbar 2024, wanda ya kai kashi 2.67.

Idan aka kwatanta da hauhawar da aka samu a cikin birnia cikin shekara daya, ta kai kashi 34.52 a watan Okubobar 2024, wanda idan aka kwatanta da watan Okutobar 2023, ya kai kashi 24.76.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja
Manyan Labarai

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta
Manyan Labarai

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka
Ra'ayi Riga

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Next Post
CBN Ya Bayyana Shirin Kakaba Wa Bankuna Takunkumi

CBN Ya Bayyana Shirin Kakaba Wa Bankuna Takunkumi

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.