Shugaba Tinubu ya ba da umarnin dakatar da Halima Shehu, Shugabar Hukumar Zuba Jari ta Kasa.Â
Kazalika, Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da bincike a kanta.
- Daliban Kano Da Bauchi Sun Lashe Gasar Alkur’ani Ta 2023
- Hare-Hare: Gwamnatin Filato Ta Ayyana Zaman Makokin Mako Guda
An nada Halima shugabancin hukumar ‘yan watannin da suka gabata.
Shugaban kasa ya kuma amince da nadin Dakta Akindele Egbuwalo a matsayin wanda zai maye gurbinta a matsayin mai rikon kwarya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp