Shugaba Bola Tinubu zai tashi daga Abuja yau Alhamis, 4 ga watan Satumba, domin fara hutu na aiki a Turai a matsayin wani ɓangare na hutunsa na shekarar 2025.
Mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya ce hutun zai ɗauki kwanaki 10.
- Gargaɗi: Ƙauyuka 43 A Jihohi 14 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa
- Harin Sojojin Sama Ya Hallaka Ƴan Ta’adda 15 A Borno
A wannan lokaci, Shugaban zai kasance a Faransa da Birtaniya kafin dawowarsa Nijeriya.