Shugaba Bola Tinubu ya gana da gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, da tsohon gwamnan Jihar Ribas, Wyesom Wike, da tsohon gwamnan Jihar Delta, James Ibori, a fadar gwamnatin tarayya da ke Abuja.
Idan za a tuna cewa Makinde da Wike na cikin gwamnonin G-5, wadanda suka goyi bayan muradin shugaban kasa Tinubu duk da cewa ‘ya’yan jam’iyyar adawa ta PDP ne.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp