A ranar 15 ga watan Yuni ne, shafin yanar gizon Brazil na kasa da kasa, ya wallafa sharhin hirar da tsohuwar shugabar kasar Brazil Dilma Rousseff ta yi.
A cikin sharhin, Rousseff ta ce, JKS tana jagorantar kasar Sin wajen samun ci gaba mai dorewa, yayin da tsarin mulkin danniya na Amurka ke fadawa cikin wani tsari na koma baya da ba za a iya dakatar da shi ba. (Mai fassarawa: Ibrahim)