Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta sanar da cewa, shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai gudanar da ziyarar aiki a nan kasar Sin a ranaikun 16 da 17 ga watan nan na Mayu, bisa gayyatar da takwaransa na Sin Xi Jinping ya yi masa. (Amina Xu)
Talla