ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wakilin Sin Ya Yi Karin Haske Kan Ra’ayi Da Matsayin Kasarsa Game Da Yanayin Tsaro Na Kasa Da Kasa Da Kwance Damarar Makaman Nukiliya

by CGTN Hausa
2 years ago
Nukiliya

LABARAI MASU NASABA

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

Sun Xiaobo, shugaban tawagar kasar Sin dake halartar kwamitin kwance damara da tsaro na kasa da kasa (kwamitin farko) na babban taron MDD karo na 78, kana daraktan sashen kula da harkokin takaita yaduwar makamai na ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, ya yi jawabi a yayin babban taron muhawara na MDD da aka yi a jiya Alhamis, inda ya yi cikakken bayani kan ra’ayin kasarsa a fannin yanayin tsaron kasa da kasa, da manufofin da kasar ke dauka kan wasu batutuwan da suka shafi zaman lafiya a duniya bisa manyan tsare-tsare, da kawar da makaman nukiliya, da hana yaduwarsu da sauransu.

Jami’in ya ce, a bana ake cika shekaru 10 da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da shawarar gina al’umma mai kyakkyawar makoma ga bil’adama. Kuma tarihi da ayyuka sun tabbatar da cewa, duniyar yau al’umma ce mai makoma guda da ta samu wadata da asara. Ya ce shawarar samar da tsaro a duniya da shugaba Xi Jinping ya gabatar, wata al’ada ce ta fahimtar al’umma mai makoma daya ga bil’adama a fannin tsaro, kuma ya samar da mafita irin ta kasar Sin wajen samun dauwamammen zaman lafiya a duniya.

Baya ga haka, jami’in ya jaddada cewa, a yayin da ake fuskantar sabbin kalubale a sabon yanayin da ake ciki, kamata ya yi sassa daban daban su kokarta su kiyaye zaman lafiyar duniya bisa manyan tsare-tsare da rage hadari a fannin. Kuma ya kamata a aiwatar da manufar rashin kasancewa na farko wajen amfani da makaman nukiliya a duk duniya. Bugu da kari, a dage wajen kare tsarin kawar da makaman nukiliya na kasa da kasa da hana yaduwar makaman bisa yarjejeniyar hana yaduwarsu, da inganta manyan manufofin yarjejeniyar cikin daidaito. (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ADVERTISEMENT
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara
Daga Birnin Sin

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka
Daga Birnin Sin

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025
Next Post
Radadin Cire Tallafin Man Fetur: Kwan-gaba Kwan-baya Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar Kwadago

Radadin Cire Tallafin Man Fetur: Kwan-gaba Kwan-baya Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar Kwadago

LABARAI MASU NASABA

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.