• English
  • Business News
Wednesday, November 5, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wakilin Sin Ya Yi Kira Da A Samar wa Kasar Sudan Ta Kudu Gudummawa Don Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kyautata Yanayin Jin Kai

by CMG Hausa
3 years ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

CIIE Na Sin Karin Tagomashi Ne Ga Kasashen Afrika

Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

Wakilin kasar Sin ya yi jawabi a gun taron tattauna rahoton taron majalisar kare hakkin dan Adam ta MDD karo na 51 game da samar da gudummawa ga kasar Sudan ta Kudu a fannonin fasahohi da kara karfinta a jiya cewa, Sin ta yi kira ga kasa da kasa da su samar wa kasar Sudan ta Kudu gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya da kyautata yanayin jin kai.

Wakilin Sin ya bayyana cewa, a kwanakin baya, manyan kungiyoyin kasar Sudan ta Kudu sun cimma daidaito da daddale yarjejeniya kan tsawaita wa’adin gwamnatin wucin gadi ta kasar, kuma kasar Sin tana maraba da wannan batu, ganin yadda ya dace da moriyar jama’ar kasar Sudan ta Kudu tare da taimakawa wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin.

Ko da yaushe Sin na goyon bayan yunkurin shimfida zaman lafiya a kasar Sudan ta Kudu, kana za ta ci gaba da samar da gudummawa ga kasar Sudan ta Kudu wajen inganta tattalin arziki da zamantakewar al’ummar kasar.

Wakilin Sin ya kara da cewa, Sin na tsayawa tsayin daka kan yin shawarwari da hadin gwiwa a tsakanin bangarori daban daban kan batun kare hakkin dan Adam, da nuna adawa da siyasantar da batun da yin matsin lamba ga sauran bangarori kan batun. Sin ta yaba wa gwamnatin kasar Sudan ta Kudu bisa kokarinta na sa kaimi ga tabbatar da hakkin dan Adam, kana ta yi kira ga kasa da kasa da su girmama ikon mulkin kasar Sudan ta Kudu da cikkakun yankunan kasar, da kuma samar da gudummawa ga kasar wajen tabbatar da zaman lafiya da kyautata yanayin jin kai. (Zainab)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

CIIE Na Sin Karin Tagomashi Ne Ga Kasashen Afrika
Daga Birnin Sin

CIIE Na Sin Karin Tagomashi Ne Ga Kasashen Afrika

November 5, 2025
Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika
Daga Birnin Sin

Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

November 4, 2025
‘Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-20 Za Su Dawo Doron Kasa A Gobe Laraba
Daga Birnin Sin

‘Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-20 Za Su Dawo Doron Kasa A Gobe Laraba

November 4, 2025
Next Post
Yara 3 Sun Tsere Daga Maboyar ‘Yan Bindiga Yayin Da Suke Barci A Abuja

Yara 3 Sun Tsere Daga Maboyar 'Yan Bindiga Yayin Da Suke Barci A Abuja

LABARAI MASU NASABA

An Nemi Kasashen ECOWAS Su Samar Da Kariya Ga Yankunan Hakar Ma’adanai

ECOWAS Ta Ƙaryata Iƙirarin Trump Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya

November 5, 2025
Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ya Rasu Yana Da Shekaru 86

Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ya Rasu Yana Da Shekaru 86

November 5, 2025
Ɗan Majalisar Amurka Ya Zargi Kwankwaso Da Hannu A Kisan Kiristoci A Nijeriya

Ɗan Majalisar Amurka Ya Zargi Kwankwaso Da Hannu A Kisan Kiristoci A Nijeriya

November 5, 2025
Sanata Barau Ya Tsaya Takarar Shugaban Majalisar Dattawa

Ba Na Jin Tsoron Trump – Martanin Sanata Barau Ga Akpabio

November 5, 2025
CIIE Na Sin Karin Tagomashi Ne Ga Kasashen Afrika

CIIE Na Sin Karin Tagomashi Ne Ga Kasashen Afrika

November 5, 2025
Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da BoS Ta Kaduna Sun Ƙulla Yarjejeniyar Samar Da Sahihan Bayanai Ga Al’umma

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da BoS Ta Kaduna Sun Ƙulla Yarjejeniyar Samar Da Sahihan Bayanai Ga Al’umma

November 4, 2025
Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

November 4, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Kwara

November 4, 2025
‘Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-20 Za Su Dawo Doron Kasa A Gobe Laraba

‘Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-20 Za Su Dawo Doron Kasa A Gobe Laraba

November 4, 2025
tinubu

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Ilimi Ta Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU

November 4, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.