Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ziyarci wata makaranta a birnin Beijing gabanin ranar yara ta duniya da ke gudana a ranar 1 ga watan Yuni.
Xi Jinping ya jaddada bukatar samun ci gaban harkokin yara ta kowacce fuska a sabon zamani, inda ya kuma mika gaisuwar ranar ga yara a fadin kasar. (Fa’iza)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp