A baya-bayan nan ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya amsa wata wasika daga daliban kasashen yankin tsakiyar Asiya dake jami’ar nazarin man fetur ta kasar Sin dake Beijing wato China University of Petroleum, yana mai karfafa musu gwiwar bayar da karin gudunmuwa ga raya dangantakar dake tsakanin Sin da kasashen yankin tsakiyar Asiya. (Mai fassarawa: Mustapha Fa’iza)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp