Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada bude wani sabon bangare na inganta manyan tsare-tsaren kasa da karfin aiwatar da su.
Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban kwamitin koli na sojan kasar, ya bayyana hakan ne, yayin da yake halartar taron tawagar wakilan rundunar sojojin ‘yantar da jama’a da ta ‘yan sanda masu dauke da makamai ta jama’ar kasar Sin, yayin zaman farko na majalisar wakilan jama’ar kasar Sin karo na 14. (Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp